Idan dai nonon ki sun zube kasa warwas kuma kina son dawo da martabar su tamkar na budurwa kiyi wannan hadin
Idan dai nonon ki sun zube kasa warwas kuma kina son dawo da martabar su tamkar na budurwa kiyi wannan hadin

Idan dai nonon ki sun zube kasa warwas kuma kina son dawo da martabar su tamkar na budurwa kiyi wannan hadin
Abubuwa da dama ne suke jawo nonon mace su zube tamkar wacce tayi shekaru da daina haihuwa. Kuma abin mamakin ma shine za’a same su shekarun su gaba daya basu kai sun kawo ba, ma’ana masu kananun shekaru ne.
Wannan yana faruwa ne sakamakon wasu dalilai da suke iya zama daga kowanne bangare. Ko dai daga bangaren namijin da nauyin ki yake kansa, ko kuma daga gareki akan sakaci da rashin waye wa.
Idan dai bangaren namiji ne, to ana samun sa da gazawa wajen sayawa iyali kayan gyaran jiki, ko kuma rashi ko karancin abinci mai gina jiki.
Ta bangaren mace kuwa ana samun sakaci ne daga zarar kin saka lalaci a cikin al’amuran da suka shafi kula da lafiyar jikin ki.
A lokacin da wannan yanayi ya faru ga mace, hatta abokanta ma sai ajinta ya sauka a wurin su, ballantana maigida wanda kowanne gyara saboda shi ake.
A shawarance, yana da kyau kiyi shiri wajen yakar zubewar nononki, da tabbatar da ganin ya taso sosai da sosai.
zaki nemi kayan hadi kamar haka ;
– Garin Gyada
– Garin waken soya
– Garin hulba
Domin yin wannan hadi sai kiyi yadda muka rubuta kamar haka;
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu wuri guda, sannan ki gauraya da abu mai tsafta. Ki ringa diba kina sha da madara peak.
Da yardar Allah zaki ga sauyi a nonon ki.
Allah ya sa mudace ameeeen Suma ameeen