Advertisement
🏥 Magunguna

Ilolin Budewar Gaban Mace Tare Da Hanyoyin Da Za’a Bi Domin Magance Wannan Matsalar

Ilolin Budewar Gaban Mace Tare Da Hanyoyin Da Za’a Bi Domin Magance Wannan Matsalar

Advertisement

Ilolin Budewar Gaban Mace Tare Da Hanyoyin Da Za’a Bi Domin Magance Wannan Matsalar

 

Hakika Duk Macen Da Gabanta Ya Bude Babu Ko Kwanto A Kai Mijinta Baya Gamsuwa Da Ita Yadda Ya Kamata Haka Itama Bata Gamsuwa Dashi A Yayin Ibadar Aure(Jima’i).

 

Rashin tsukakken farji yanda zai Damki Zakari Da Kyau Domin Jin Dandanon fata-da -fata A Matse Yakan Haddasa Matsaloli Da Dama Na Rashin Gamsuwa Yayin Saduwa.

 

Budadden Gaba Kalubale Ne Dake Sanya Raguwar Jindadi Tsakanin Ma’aurata,
Sau da yawa Namiji Baya Samun Gamsuwa Da Iyalinshi da kyau sa’annan Itana Macen Baza ta iya jin ‘Kololuwar Dadi Ba (orgasm) Matukar Gabanta A Bude Yake Ba’a Matse Ba.

 

Yadda Za’a Magance Shi:

 

1)A Samu Kanunfari,Miski,Man Zaitun A Hadasu Guri Daya Uwar Gida Ta Dunga Matsi Dashi Idan Zatayi Barci Da Safe A Wanyeke Da Ruwan Dumi.

 

2) A Samu Zuma,Lalle Mai Kyau, A Tankadeshi Yayi Laushi Kwabashi Da Zuma, Uwar Gida Ta Dunga Matsi Dashi Idan Zata Kwanta, Da Safe A Wanke Da Ruwan Dumi,
A Kalla Uwar Gida Tayi Sati Uku Zuwa Hudu Tanayi, Inshaa Allah Za’a Samu Mafita.

 

Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsala Bushewar Gaba Da Daukewar Sha’awa

 

gamai samun daukewar ni’ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki.

 

*aya*

*zuma*

*dabino*

*garin sallaja*

 

sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma.

 

*WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI*

mijinki zai ji kin canza sosai.

 

*RASHIN SHA’AWA*

 

akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala shine sai kisamu.

*zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya*

*karanfani*

*citta*

*masoro*

*kinba*

sai ki dakesu guri daya su zama gari,saiki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button