🏥 Magunguna

Hanyar da Macen da take fama da matsalar kumburin gaba zatabi domin magance matsalar cikin sauki

Hanyar da Macen da take fama da matsalar kumburin gaba zatabi domin magance matsalar cikin sauki

Hanyar da Macen da take fama da matsalar kumburin gaba zatabi domin magance matsalar cikin sauki

Da yawa daga cikin dalilan da suke janyo gaban mace ya kumbura suna da nasaba da ciwon sanyi. Duba da yadda shi sanyi za’a iya cewa yana kama kusan kowanne sassa da bangare na jikin dan adam.

Kumburin gaban mace yana faruwa ne akan dumbaru babba dai dai da saman kofar farjin mace, inda wurin zai kumbura kamar an hura iska a wurin. Hakan ba karamin tayar da hankalin mace yake ba musamman wacce bata taba fuskantar hakan ba.

Kumburin gaban mace yana faruwa ne sakamakon wasu yanayi masu tarin yawa dake jikin dan adam, musamman jinsin mata. Bisa wannan dalili yasa zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin magance ta cikin sauƙi.

Kamar dai yadda masu fama da wannan yanayi sukanji damuwa a ransu da kuma fargaba kala kala, saboda wasu mazan wadanda basu wayi irin wannan ba ga matan su, sukan fara nisantar matan nasu sakamakon kumburin dake gaban su, inda wasu ke tunanin ko cuta ce da wani zai iya kamuwa.

Domin yin wannan hadi akwai kayan da ake bukata, kuma basa wahala wajen samu saboda saukin samuwa ne gare su cikin kasuwannin da muke dasu.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

Man shanu
Garin tafarnuwa
Garin hulba
Garin ganyen magarya

Yadda zaku haɗa wannan magani;

Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya sai ki kwaba da man shanu ki dunga matsi da shi.
Da yardar Allah zakiga cigaba.

Allah yasamudace Ameen Ameen 🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button