Zaman lafiyar ki da miji shi ne ki kiyaye wadannan abubuwa dan a wajen namiji

Zaman lafiyar ki da miji shi ne ki kiyaye wadannan abubuwa dan a wajen namiji reni ne, kuma sukan iya haifar da tsanar ki a zuciyar sa.
š¼- Musu dashi
š¼- Ya fada ki qi yi
š¼- Ya sa doka ki tsallake
š¼- Ya fada kina fada
š¼- Daga murya fiye da nashi
š¼- Ya miki abu ki rena
š¼- Ya buqaceki a shimfida ki nuna kamar alfarma kike masa da kike bashi kan ki
š¼- Ki yaba wasu fiye dashi
š¼- Ya baki abu ki karba ko ki ajiye a wulaqance
š¼- Ya miki abu ba godiya
š¼- rashin tausaya masa
š¼- Maimaita abun da kin san yana sosa masa rai
š¼- Ki nuna tilasci yi miki abunda bai zama tilas ba
š¼- Qasqantar dashi a idon wasu
š¼- Nisantar kiran sa a shimfida
š¼- Yi masa gadara da iko akan wani abu
š¼- Wulaqanta mahaifiyar sa
š¼- Nuna masa wani yana abunda bayayi a gidan sa
š¼- Sa shi yana abunda yafi qarfin sa a gidan sa dan fitinar ki.
š¼- Zagin sa
š¼- Wulakanta shi, iyanyen sa ko ‘yan uwan sa
š¼- son tilasta masa yin abun da baya so
š¼- Sa ido akan rayuwar aikin sa da mu’amalar sa da mutanen sa
š¼- Sa masa sharadi akan abunda baki da iko a kai ko sai ya miki abu kafun ki amince masa da buqatar sa
š¼- Zaba masa wadda zai mu’amalanta
š¼- Kyaman ‘yan uwan sa
š¼- Kai shi qara wajen mutane
š¼- Masa bincike, kwakwafi da babakere a rayuwar sa
š¼- Shigan masa cikin ‘yancin sa na fita, spending kudin sa, mu’amala da dangi, abokanai ko abokanan hulda.
š¼- Shisshigi da babakere tsakanin sa da dangin sa da abunda yake musu.