.
🏥 Magunguna

Maganin dadewa wajen jima’i da karfin Azzakari. Karin bayani

Maganin dadewa wajen jima'i da karfin Azzakari. Karin bayani

Maganin dadewa wajen jima’i da karfin Azzakari. Karin bayani

 

Ya riga ya zama ruwan dare matsalar saurin kawowa a lokacin jima’i baga masu sabon aure ba haka wadan da suka dade da aure,Amma akwai …

 

 

Ya riga ya zama ruwan dare matsalar saurin kawowa a lokacin jima’i baga masu sabon aure ba haka wadan da suka dade da aure,Amma akwai banbanci tsakanin su kamar yadda masana suka ce akwai Primary ED da kuma Secondary ED ko ma’ana wanda suka samu saurin Inzali tun farkon aure da kuma wanda sai daga baya.

 

Amma insha Allah wannan fa’ida koda a haka ka samu kanka idan kayi amfani da ita zaka samu waraka kuka zaka samu karfi da jimawa a lokacin saduwa.

 

 

Sannan wannan fa’ida zata magance maka sanyi mataccen maniyy amosani da Dattin mara,kuma zaka kara maka ruwan maniy da jin dadi a lokacin jima’i.

 

 

Abubuwan da ake bukata abubuwa ne guda 3 kacal:-

 

1. Kanunfari

2. Kurkur

3. Girfa

Kowanne a ciki ana bukatar garin su ne,garin kanunfari zaa samu babban chokali guda 5 sannan garin Girfa zaa samu chokali 7 na karshe karin Kurkum zaa samu chokali 4 dukkan su zaa hade su waje daya.

 

 

Yadda ake amfani dashi shine,ana dibar cikin karamin chokali a zuba a madara ta ruwa nono ko kunu asha safe da dare na tsawon sati 3 insha Allah zaka sha mamakin aikin wannan fa’ida.

 

 

Allah yasa mu dace Ameeen summa ameen.

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button