Ma’aurata : Wasu Ɗabi’un Mata Da Maza Suka Tsana A Lokacin Jima’i
Ma’aurata : Wasu Ɗabi’un Mata Da Maza Suka Tsana A Lokacin Jima’i

Ma’aurata : Wasu Ɗabi’un Mata Da Maza Suka Tsana A Lokacin Jima’i
Kamar yadda mata suke da matsala da maza a lokutan kwanciyar aure, haka suma maza suke da Matsaloli da mata. Hakan yasa idan mauaratan biyu suka kasa fahimtar junansu, zasu yi ta yin jima’i ne amma ba tare da sun jiyar da junasu dãɗin dake kunshe cikin sa ba.
Ga wadansu abubuwan da ya kamata mata su kiyaye a lokacin da suke gudanar da jima’i a da maza suka tsana.
1: Rashin Wasannin Motsa Sha’awa. Akwai matan da basu so a musu wasa kuma basa yiwa mazan su wasa. Irin Waɗannan matan maza sun tsanesu a lokacin jima’i. Don haka dole ne ki kula cewa idan miji kin yana bukatar ki masa wasa dole ne ki daure ki masa koda kuwa ke baki son a miki wasan.
2: Tsafta. Suna mata ana samun wasu da basu da tsatar da mazansu zasu ita shansu su kuma lashesu saboda rashin Tsafta. Wannan ɗabi’ar na rashin tasfta yakan hana maza samu jin dãɗin gamsuwa irin na jima’i.
3: Cin Wani Abu. Wasu matan suna da al’adar a daidai lokacin da suke jima’i a wannan lokacin ne suke saka wani abu a bakinsu suna tunawa irin cimgam. Maza sun tsani hakan saboda yana nuna alamun gazawa ne ga namiji wanda hakan zai iya rage masa Kwari gwiwa.
4 : Hira. Akwai matan da lokacin da ake jima’i dasu a wannan lokacin suke shigowa da wani hira tamkar ma ba azzakari bane a cikin farjin su ba.
Kuma abun haushi irin waɗannan mata hira suke yi babu wani alamun shauki na jima’i. Hakan maza sun tsana don haka mata sai su ga yara sun tabbatar da cewa a lokacin jima’i hiran daya shafi wannan lokacin kuma cikin tautsaisar murya shine abun da namiji yake son ji.
5: Rashin Kukan Kissa: Akwai matan da dama da suke yin gum a lokacinda suke jima’i da mazansu. Maza sun tsani hakan.
Akwai kuma wasu matan da yawan ku kansu yayi yawan da Maƙota ko na kusa zasu iya jin ihunsu. Wannan ma maza basu son hakan. Don haka a kiyaye duk da dai a lokacin an fita hankali ne.
6: Yanayin Saduwa: Wasu matan basu la’akari da yanayin da mazansu suka fi so a yayin da suke jima’i. Hakan yasa basa samun gamsuwa yadda suke bukata.
Maza sun tsani mace ta ki basu damar yin kwanciya jima’in da yake da sauki da kuma dãɗin gamsar dasu. Sai mace tafi maida hankali a nata yanayin data fi so ba tare da ta lura da bukatar maigida ba. Hakan baiwa maza dadi.
7: Kushe Wata Halittar sa. Da zaran mace ta kushe wani halittar mijinta kamin, lokaci da bayan jima’i hakan na sa namiji yaji bai ma sha’awan jima’i.
Misali mace ta raina girman gaban mijinta ko kuma ta koka da girman sa maza sun tsani hakan. Ko kuma mace ta kushe kokarin abunda mijinta yake yi kai tsaye misali a lokacin wasa da ita tace masa bai iya yin abu kaza ba. Ko ya kasa yi mata abu kaza. Duk irin wannan maganar maza sun tsani jinsu a lokacin jima’i.
8: Ture namiji Akanki. Akwai matan da suna samun gamsuwa zasu ture namiji daga kansu ba tare da bashi damar shi ma ya kawo ba. Maza sun tsani irin wannan ɗabi’ar.
9: Ambatar sunan wani: Akwai mata musamman zaurawan da mazansu suka mutu suka yi wani auren. Idan ana saduwa dasu sai su rika suɓutar baki suna ambatar sunan tsoffin mazansu. Wannan ɗabi’ar ba ƙaramin matsala yake haifar wa ga mata masu irin wannan. Kuma maza sunyi matukar tsanar hakan.
10: Rashin Kambama Mai Gida. Wasu matan duk irin dãɗin da suka ji a lokacin jima’i bazasu taɓa yiwa Maigida godiya ba. Hakan kuwa maza basaso. Namiji nason yaji kin yabawa kuzarinsa da hanyoyin da yabi ya gamsar dake a lokacin wannan kwanciyar.
Wadannan sune wasu daga cikin abubuwan sa maza suka tsana mata suyi musu a lokacin gudanar da jima’i. Don haka mata sai a kiyayae.
#TsangayarMalam