.
🎬 Hausa Series Fim

Jarumin wasan Hausa Abba El-Mustapha ya nuna alhinin rasuwar abokin gwagwarmayarsu Kamal Aboki

Jarumin wasan Hausa Abba El-Mustapha ya nuna alhinin rasuwar abokin gwagwarmayarsu Kamal Aboki

Jarumin wasan Hausa Abba El-Mustapha ya nuna alhinin rasuwar abokin gwagwarmayarsu Kamal Aboki

Jarumin wasan hausa na masana’antar kannywood Abba El-Mustapha shima ya nuna alhinjnsa kan rasuwar Kamal Aboki dan wasan barkwanci.

A wata wallafa da muka samu daga shafin jarumi Abba El-Mustapha ya rubuta cewa:

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.

Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar Abokin Gwagwarmaya kuma Jarumin Barkwanci a Masana’antarmu ta KANNYWOOD, wato KAMAL ABOKl a sanadiyyar hadarin mota.

Muna Addu’ar Allah Ya jikansa ya gafarta
masa kurakuransa yasa Aljanna ce
makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

Wannan ita ce wallafar da jarumi Abba El-Mustapha yayi a shafin nasa na sada zumunta, tare da wallafa hotunan marigayi Kamal Aboki.

Allah yajikansadarahama yasayahuta acikinkabarinsa idantamutazo Allah yasamucikada,imani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button