Advertisement
📻 Labaran Hausa

Innalilahi Abinda yajawowa Jaruma Zahra Diamond Hatsarin Mota

Innalilahi Abinda yajawowa Jaruma Zahra Diamond Hatsarin Mota

Advertisement

Innalilahi Abinda yajawowa Jaruma Zahra Diamond Hatsarin Mota

 

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Hatsarin Mota Ya Ritsa Da Jaruma Zahra Diamond A Hanyarta Ta Zuwa Nijar.

Jiya Aka Sami Wani Labari Dake Cewa Allah Ya Karbi Ran Jaruman Nan Zahra Muhammad Wacce Akafi Sani Da Zahra Diamond, Sanadiyyar Hatsarin Mota Daya Rutsa Da Ita,

Labarin Dai Yata Yawo A Shafukan Sada Zumunta. Inda Har Wasu Sun Fara Nuna Jimaminsu Kan Lamarin Yayin Da Wasu Su Fara Tura Sakon Ta’aziyyar Su Ga Yan Uwanta. Katsam Yau Kuma Jarumar Ta Fito Ta Karyata Labarin Dake Yawo A Kafan Sada Zumunta Na Rasuwar Nata.

Ga Cikakken Labarin.

 

 

Karanta wannan labarin dakekasa

(DIABETES) DA SAURAN CUTUTTUKA DA YARDAR ALLAH!

08060606050

Ganyen magwaro na dauke da sinadarai masu yawan gaske dake amfana wa jikin Dan’adam amma kash! Mutane da dama basu sani ba‍

Yadda ake amfani da shi a matsayin maganin cutar suga ( Diabetes)

 

1-ka tsinko ganyan mangwaronka masu kyau sai ka wanke su sosai

 

2-Ka sanya ruwa a murhu ka tafasashi har na tsawon minti biyar ba tare da ganyen a ciki iya zallan ruwan kadai

3-Sai a zuba ganyen a cikin ruwan zafin da ke kan murhu tare da OLIVE oil wato man Zaitun, a barshi yayi ta tafasa har na tsawon mintuna biyar zuwa goma.

 

4-Sai a sauke shi a tace

 

5-Sai a sanya shi cikin kwano ko gilashi mai kyau a barshi ya kwana

 

6-Sai a sha wannan ruwan da sassafe bayan ka tashi daga barci, kafin ka ci komai.

Wannan maganin, yana kawar da abubuwa marasa kyau masu guba daga jikin mutum, kuma yana rage yawan suga da ke cikin jini. Yana kuma saukar da hawanjini sosai da yardar Allah

 

Haka kuma yana taimakawa matuka wajen kwantar da tari, ASTHMA yakan sa ka samu numfashi mai kyau mai sauki

Zaman dar-dar ko rashin nutsuwa sosai (restlessness), Idan ka zuba cokali biyu ko uku a cikin ruwan wankan ka, sannan kayi wanka dashi, yana sanya kaji jikinka garau kuma kaji hankalin ka ya kwanta soasai

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button