YADDA ZA KI YI AMFANI DA FIYA DA AYABA WAJEN GYARAN JIKI

Fiya da ayaba na matukar taimakawa wajen gyara fatar jiki, sukan sanya fata ta yi sheki da kuma laushi. Kayan hadi:
· Ayaba
· Fiya
· Yogot
· Man zaitun
Yadda za a hada:
1==> Daga farko ki samu ayaba, sai ki bare, ki yasar da bawon, daga nan sai ki samu fiya, ki bare ta, sai ki zubar da bawon. Bayan nan sai ki hada ayaba da fiya da kuma kwallon fiyar, sannan ki daka.
2==> Bayan kin gama dakawa, sai ki zuba yogot da kuma man zaitun. Za ki ci gaba da cakudawa har sai kin tabbata komai ya gaurayu.
3==> Daga nan sai ki shafa a fuskarki ko jikinki har na tsawon minti 15.
4==> Bayan nan, sai ki wanke fuskarki ko sauran jikinki da ruwa mai dumi.
Matsalar da indai kana da ita baza ka iya gamsar da mace ba duk karfin ka
Cikin sauk: Ga yadda saban Ango zai sadu da Amaryar sa a daren farko cikin jin dadi
Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka Gayadda zakayi
Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka .
Aslm Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa’idah mai matukar amfani ga ma’aurata.
Ga wani Mujarrab ku gwada yana da matukar tasiri da armashi a babin raya sunnah ta Ma’aiki (SAW).
Kawai ku je shago, ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo ayaba ta naira 100 kacal ya isa.
Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar.
Ma’aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata.
Wannan Hadin a zamanke ne ba tare da kasha wata wahalar neman yayan itatuwa ba.
sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.
Munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.