.
🏥 Magunguna

MATA NA HADUWA DA PAINFUL DURING EJACULATION

Mata na haduwa da jin ZAFI lokacin juma’i, ko bayan jumai, saidai abunda ake la’akari dashi shine a Ina ake jin zafin, samun wannan bayanin daga mace Mai irin wannan matsalar Kan taimaka matuka wajen magance ko lalubo hanyoyin magance matsalar ne.

Nau’ikan jin ZAFI lokacin juma’i ya kasu gida biyu, akwai matan da a vagina dinsu suke Jin zafin lokacin da mazajensu ke shigar su, wasu kuma Sai an fara ejaculation zasu rika samun wannan a pelvic area dinsu.

Duka dai wadannan matsalolin nada alaka da wasu daga cikin sexually transmitted Infections, Gonorrhoea, Syphilis, da sauran su.

Bayan wadannan akwai Kuma kusantar Menopause wato yawan shekaru, MATAR da takai wajen shekaru 40 zuwa 55 na daga cikin wadanda zasu iya Jin wannan alamun.

Akwai Kuma hormonal imbalance shima Yana Daya daga cikin abunda kesa ma Mata Jin zafi yayin SADUWA.

WADANNE HANYOYI ZA AYI ANGANI DASU??

Na farko dai yin anfani da lubrication Yana taimakawa..

Bi a hankali, idan Maigida Yana rush baya bin uwar gida a hankali Yana haifar da wannan matsalar Dan Haka ana bukatan yin juma’i a hankali..

Daukan lokaci ana wasanni kafin gabatar da ejaculation, shima ya taimakawa a rabu da wannan matsalar, ta Haka Mata ke Samar da natural lubrication dinsu…

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button