.
🏥 Magunguna

Maganin saurin kawowa, Girman gaba, Maganin karfin maza da Kankancewar gaba.

Maganin saurin kawowa, Girman gaba, Maganin karfin maza da Kankancewar gaba.

Maganin saurin kawowa, Girman gaba, Maganin karfin maza da Kankancewar gaba.

 

Babu shakka lallai wannan fa’idar da kuke karantawa fa’ida ce wacce al’umma da dama suka yi amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin sha’anin daya shafi jima’i.

 

Wannan fa’ida tana kara sha’awa, sannan tana kara ruwan maniyyi tana kuma maganin saurarin inzali. Haka nan tana karawa namiji karfin sha’awa, da kuzari, da nishadi, tare da jindadi a lokacin saduwa da iyali.

 

 

Abubuwan da zaka samo domin hadawa sune abubuwa kamar haka

 

Ganyen kuka

Citta

Kanunfari

Tafarnuwa

 

Da farko zaa samu ganyen kuka guda 5 a shanya ya bushe a inuwa,sannan a samu garin citta karamin chokali Garin Tafarnuwa karanin chokali kanunfari chokali 1.

 

 

Za’a hade su waje daya a dake su sosai,sai a rika diban rabin karamin chokali ana zubawa a ruwan shayi ba madara ana sha da safe da dare minti 30 kafin a kusanci iyali.

 

Za’ai wannan hadin na tsawon sati 1 insha Allah za’a samu kuzari karfi da kuma dadewa ana jima’i da rashin saurin kwanciyar gaba.

 

SHIN MAI YASA IDAN KANA JIMA’I KAKE SAURIN KAWOWA?

 

Ingantaccen maganin karfin mazakuta, karin girmansa da magance matsalar saurin kawowa da kankancewar gaba domin inganta aure.

 

 

 

 

Magidanta masu aure ko wanda yake da niyyan aure ku karanta wannan rubutun har karshe don allah sannan kuyi sharing.

 

Rashin karfin gaba, girmansa, saurin kawowa, rashin sha’awa ko kankancewar gaban namiji ko rashin haihuwa.

 

 

(Don Allah idan ba da gaske kake ba kada ka kira) maganinmmu guarantee ne Yana aiki sosai kuma an gwada an tabbatar da ingancin sa insha Allahu.

 

*Yana hana saurin kawowa
*Yana kara kaurin azzakari
*Yana wanke dattin mara
*Yana kara Ruwan Maniyyi
*Yana kashe Karfin Sanyin Mara
*Yana farfado da karfin jijiyoyin azzakari na din-din-din
*Yana maganin Basir
*Yana maganin Sanyin Mara
*Yana wanke Mara

 

Ga cikakkan video 👇👇👇

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button