Maganin dadewa wajen jima’i da karfin Azzakari. Karin bayani
Maganin dadewa wajen jima'i da karfin Azzakari. Karin bayani

Maganin dadewa wajen jima’i da karfin Azzakari. Karin bayani
Ya riga ya zama ruwan dare matsalar saurin kawowa a lokacin jima’i baga masu sabon aure ba haka wadan da suka dade da aure,Amma akwai banbanci tsakanin su kamar yadda masana suka ce akwai Primary ED da kuma Secondary ED ko ma’ana wanda suka samu saurin Inzali tun farkon aure da kuma wanda sai daga baya.
Amma insha Allah wannan fa’ida koda a haka ka samu kanka idan kayi amfani da ita zaka samu waraka kuka zaka samu karfi da jimawa a lokacin saduwa.
Sannan wannan fa’ida zata magance maka sanyi mataccen maniyy amosani da Dattin mara,kuma zaka kara maka ruwan maniy da jin dadi a lokacin jima’i.
Abubuwan da ake bukata abubuwa ne guda 3 kacal:-
1. Kanunfari
2. Kurkur
3. Girfa
Kowanne a ciki ana bukatar garin su ne,garin kanunfari zaa samu babban chokali guda 5 sannan garin Girfa zaa samu chokali 7 na karshe karin Kurkum zaa samu chokali 4 dukkan su zaa hade su waje daya.
Yadda ake amfani dashi shine,ana dibar cikin karamin chokali a zuba a madara ta ruwa nono ko kunu asha safe da dare na tsawon sati 3 insha Allah zaka sha mamakin aikin wannan fa’ida.
Idan bakaso Matar ka tana neman wanda zai gamsar da ita to kayi amfani da maganin kwarin azzakari
Idan bakaso Matar ka tana neman wanda zai gamsar da ita to kayi amfani da maganin kwarin azzakari
MAGANIN KARFIN MAZA DA KUMA MAGANIN ISTIMNA I KUMA YANA KARA girman AZZAKARI DA KUMA KARIN TSAYI
Da farko mutum yanemi wadannan abubuwa
Man zaitun
Man karanfani
Bayan mutum yasamu wadannan abubuwa sai kuma asamu karanfani adakashi yazama gari sai a dibi garin karanfanin cokali biyar 5 sai azuba acikin wannan man zaitun din da aka tanada sai awuya shi sosai sai azuba wannan man karanfani aciki shima sai kullum mutum yana shafawa a gabansa safe da yamma
Amfaninsa yana kara girma da tsayin gaba kuma yana maganin ISTIMNA I yana daidaita jijiyoyin azzakarin namiji da suka Sha wahala yay in ISTIMNA I.