Advertisement
🏥 Magunguna

Duk Mutumin da yake son rabuwa da matsalar kankancewar mazakuta yayi wannan hadin domin samun waraka

Duk Mutumin da yake son rabuwa da matsalar kankancewar mazakuta yayi wannan hadin domin samun waraka

Advertisement

Duk Mutumin da yake son rabuwa da matsalar kankancewar mazakuta yayi wannan hadin domin samun waraka

Mutumin Da Yake Son Rabuwa Da Matsalar Kankancewar Azzakari Yayi Wannan Hadin Domin Samun Sauki Da Waraka Daga Allah

Matsalar kankancewar azzakari ga maza ba karamar illa yake dashi ba, saboda zakaji rashin sukuni a cikin zuciyar ka yayin da kazo yin jima’i da mace. Watakila har shaidan yana raya maka a zuciyar ka cewa macen zata iya raina ka saboda rashin girman azzakarin da kake dashi.

Wannan yana daga cikin muhimman dalilai da suke sanya namiji kishi akaran kansa duba da yanayi na halayya inda wasu kan iya daukar hakan a matsayin nakasun su. Amma duk da irin wannan matsalar dake damun wadansu, har yanzu sun kasa bambance abinda yake dai dai da sabanin haka.

A matsayin ka na namiji dole sai ka zage damtse domin ganin iyalin ka basu kagu da neman wanda zai gamsar dasu yadda ya kmata ba, musamman idan matar ka ko kuma matan ka suna daga jerin mata masu karfin sha’awa.

Hanyar da zaka bi don gyara al’aurarka ta dawo da martabar ta a fannin aiki abu ne mai matukar saukin gaske, bisa dalilin ana samun dukkanin kayan da aka hadawa a kasuwa, wasu kayan kuma a gida suke a saukake zaka samu.

Abubuwan da zaku nema domin hada wannan ganin sune kamar haka.

Ganyen Zogale
‘Yayan Zogale
Citta
Kimba
Kununfari Da Musoro

Yadda Za’a Hada Maganin Shine:

Idan an samu kayan hadin a kammale, to kowanne ana son a samu busashshe ko kuma a barshi ya bushe a wurin da babu rana, sai a hade a dake su suyi laushi. Za’a rika diban karamin cokali a zuba a cikin shayi marar madara sai barshi a ciki har tsawon minti 15 sannan ana sha safe da yamma.

Wannan fa’ida kuma tana maganin sanyin mara, ciwon mara, mataccen maniyyi da amosanin mara.

Allah yasa mudace.

Ameen Ameen 🤲🤲🤲

Kucigabadakasancewatareda akodayaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button