YADDA AKEFAMADA,IFTILA,IN KINKARBARKUDI ACIKIN JAHAR JIGAWA YANZU HAKA,
YADDA AKEFAMADA,IFTILA,IN KINKARBARKUDI ACIKIN JAHAR JIGAWA YANZU HAKA,

YADDA AKEFAMADA,IFTILA,IN KINKARBARKUDI ACIKIN JAHAR JIGAWA YANZU HAKA,
Anafamada iftila,in kinkarbartsofaffin kudade acikin jahar jigawa.
Ayanzuhaka acikinjahar jigawa mutanedayawa basakarbar tsofinkudade dagakan naira 1000 zuwa 500 duk basakarba,
Iya adadinkudindasukarba shine dagakan 200 sai nara 100 zuwakasa basakarbankudi samada naira dari biyu 200.
Sanadiyyarhakan yasakatalakawadayawa shigawanihali saboda basuda sababbinkudadi wandazai,ishesu cefanangidansu.
Wasudagacikin magidanta harsunfara Allah wadai dawannan tsarinda akawomana nasanja sababbin kudade.
Domin ayanzuhaka abincin damutanesuke rainashi kamar kwaki yabzulayi ake,awajansaida saboda tsabar rashin kudadi.
Kuma babban abundauake tsorata talakawashine basusan lokacinda komaizaiyi nml ba acikin kasarnan yakamata masuhannudashuni acikin wannan kasar sufito suyimagana domin acetorayuwar talakawadaga shiga hatsari.
Domin mutanebazasurayuba saida abinci shikuma abinci saidakudi akesiyansa ammayanzu ankarbekudadanmutane kuma ankibasu wandazasuyi amfanidashi.
Saidaimuyi addu,a Allah yafitarda talakawa dagacikin wannan mummanan hatsari .
Allah yasamudace yakumataiamakamana.