.
🏥 Magunguna

Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Hadawa.

Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Hadawa.

Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Hadawa.

Wannan haɗine mai saukin gaske amma yana da matukar tasiri sosai yana ƙara girman nono sosai kuma cikin ƙanƙanin lokaci…

Sannan ga yan’mata waɗanda basuyi aure ba yana hana nono zubewa idan kina amfani dashi inshaAllah mamanki zasu kasance a tsaye….

Ga waɗanda nononsu ya zaɓe ma’ana ya kwanta suyi amfani dashi na tsawon kwana uku zuwa bakwai zakusha mamakin yadda zasu ciko su tashi In Sha Allah..

Sannan yana magance matsaloli irinsu : sanyin nono, ciwon nono da dai sauransu…

Sannan yana ƙara ruwan nono sosai gamai shayarwa….

YADDA ZAKU HAƊA MAGANI

  Sai ku nemi wannan kwallon dake jikin iccen tumfafiya ga hotonshi nan kasan rubutun nan bayan kunnemoshi sai ku shanyashi a cikin rana, batare daya fashe ba. Idan ya bushe sai ku dakeshi ya koma gari.

Bayan kun dakeshi ya koma gari zakuga akwai wata kamar  yana yana a cikin sa ita kaɗai zaku cire bayan kun dakeshi…… Sai kunemo ɗanyan mai (ma’ana ɗanyan man shanu)  ku haɗasu waje guda a kwaɓasu sai Adunga shafawa a nonnon uwar gida zakisha mamakin yadda gabanki zai ciko tamkar na budurwa…..

Wannan maganin cikin ƙan ƙanin lokaci yake kama jiki kuma baya da wata illa insha Allah

GARGADI

Wannan Magani Ba’a Shan sa, shafawa ake yi.

Allah ya sa mudace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button