.
📻 Labaran Hausa

Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Fitaccen jarumi, darakta, dan rawa sannan kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Adam Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam Zango wanda yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka dade suna taka rawar gani a Masana’antar Kannywood.

FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMAD S-A-W.

Salati ga Annabi S.A.W yana da falala mai tarin yawa ga kadan daga cikinta. .

Wanda yayi Salati ga Annabi S.A.W guda daya, Allah zai yimasa Salati guda goma.

• Wanda yayiwa Annabi S.A.W salati guda daya, za’a rubuta masa kyakykyawan aiki guda goma, akankare masa laifuka guda goma, akuma daga darajarsa sau goma.

Allah yana amsa adduar bawa idan akwai salatin Annabi S.A.W acikin adduar.

Yana da kyau idan dazayi addua kabi wannan tsarin na addua;

– Fuskantar alqibla

– Daga hannuwa.

– Farawa da Yabon Allah.

– Yin Salati ga Annabi SAW.

– Tuba daga zunubai.

– Sannan sai kafadi bukatarka.

– Yawaita nanata bukatat.

– Yankantar da kai lokacin addua.

– Halarto da zuciya lokacin addua.

– Yin adduar alokutan da ake sa ran Allah yana karbar Addu kamar cikin dare,lokaci tafiya, lokacin ruwan sama,. Etc

– Rufe addua da Salati ga Annabi SAW.

• Salati ga Annabi S.A.W itace babbar hanyar samun ceton Annabi S.A.W agobe kiyama.

• Yawaita Salati ga Annabi S.A.W hanyace kasamun gafarar zunubai daga Wajan Allah Ta’ala.

• Yawaita Salati ga Annabi SAW hanyace ta samun kusanci da Annabi S.A.W agobe alkiyama, dakuma aljanna.

• Yin Salati ga Annabi SAW, sababine na samun Salatin Allah da Mala’ikunsa ga Bawa.

• Duk wanda yayi Annabi SAW salati, da salama, Allah yana Maido masa ransa ya maidama Sallama.

• Duk wanda yayi wa Annabi SAW awajan da ya zamansa, bazaiyi Asaarar zamansa awannan majalisinba agobe alkiyama.

• Yawaita Salatin ga Annabi S.A.W, hanyace ta magance talauci da damuwa.

• Yin Salatin ga Annabi S.A.W, lokacin da duk aka ambace shi, alamace ta kai ba maruwaci bane, domin babban marowaci shine wanda baya yiwa Annabi S.A.W salati idan an ambaci sunansa.

• Yawaita salati ga Annabi SAW, alamace bababa daga alamonin son Allah S.W.A kuma babu mai san An S.A.W son nagaskiya sai ya shiga Aljanna.

14. Yawaita salati ga Annabi S.A.W, hanyace tasamun nutsuwa da walwala da jin dadin zaman duniya.

Sallallahu alaihi Wa’ahlihi Wasallam.

Wannan kadan daga ciki falalar salati ga Annabi S.A.W.

Tunatarwa wanda basuyi following wannan page Ina Roqonsu Suyi following don mucigaba da faɗakarwa taredasu

Idan ka turawa wasu groupsÞ sukayi aiki da abunda suka karanta kaima kanada lada.

Allah yadatardamu duniya da lashira.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button