.
📻 Labaran Hausa

Innalillahi wa,inna,irishinraju,un Allah yayi kamal aboki rasuwa tahanyar hadarin mota danyarbawa gawani saban labari yanzu

Innalillahi wa,inna,irishinraju,un Allah yayi kamal aboki rasuwa tahanyar hadarin mota danyarbawa gawani saban labari yanzu

Innalillahi wa,inna,irishinraju,un Allah yayi kamal aboki rasuwa tahanyar hadarin mota danyarbawa.

Kamal aboki yarasa ransanetahanyar hadarinmota dasukayi jama,a dadamasunji mutuwar Kamal azukatansu.

Wanda harhakanyasa babban abokinsa danyarbawa jimami maraskwatantuwa saidaimuyimasa addu,a Allah yasa yahuta.

Ameen summa amin

Anan kuma mukesamunwani sabanlabari kamarhaka 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Qalu’innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yayi Mutuwar Wulakanci Yaje Kabarin Ya Tono wani abu

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Wanna Bidiyon Yayi Matukar Tashen Hankali Mutane kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Mutane da yawa Suna Magana Akan wannan abun ya kasance.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda Video ya kasance.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Ganyen magwaro na dauke da sinadarai masu yawan gaske dake amfana wa jikin Dan’adam amma kash! Mutane da dama basu sani ba‍

Yadda ake amfani da shi a matsayin maganin cutar suga ( Diabetes)

1-ka tsinko ganyan mangwaronka masu kyau sai ka wanke su sosai

2-Ka sanya ruwa a murhu ka tafasashi har na tsawon minti biyar ba tare da ganyen a ciki iya zallan ruwan kadai

3-Sai a zuba ganyen a cikin ruwan zafin da ke kan murhu tare da OLIVE oil wato man Zaitun, a barshi yayi ta tafasa har na tsawon mintuna biyar zuwa goma.

4-Sai a sauke shi a tace

5-Sai a sanya shi cikin kwano ko gilashi mai kyau a barshi ya kwana

6-Sai a sha wannan ruwan da sassafe bayan ka tashi daga barci, kafin ka ci komai.

Wannan maganin, yana kawar da abubuwa marasa kyau masu guba daga jikin mutum, kuma yana rage yawan suga da ke cikin jini. Yana kuma saukar da hawanjini sosai da yardar Allah

Haka kuma yana taimakawa matuka wajen kwantar da tari, ASTHMA yakan sa ka samu numfashi mai kyau mai sauki

Zaman dar-dar ko rashin nutsuwa sosai (restlessness), Idan ka zuba cokali biyu ko uku a cikin ruwan wankan ka, sannan kayi wanka dashi, yana sanya kaji jikinka garau kuma kaji hankalin ka ya kwanta soasai

Dutsen dake cikin hanta ko data ko Qoda (wato kidney stone), mai wannan ciwon zai iya busar da ganyen mangwaro a inuwa sannan a daka shi a zuba garin acikin kofi/glass ko kwano a barshi ya kwana a cikin ruwa sai a rinka sha kullum da safe. Wannan yana narkar da dutsen dake jikin koda sosai.

Tari da Gushewar Murya ko Asthma ko Murya ,
A dafa ganyen Mangwaro a sanya masa Zuma kadan yana taimakawa kwarai da gaske cikin sauri.

Attini ko kashi da jinni,
Sai a shanya ganyen a inuwa a busar dashi a mayar dashi gari, a rinka sha sau uku a rana . Yana tsayar da wannan cutar.

08060606050

Ciwon Kunne
Idan aka tatse ruwan ganyen mangwaro aka dan dafa shi, sai a rinka digawa a cikin kunnen. Wannan na maganin ciwon kunne.

Kunar Wuta
Sai a kona ganyen mangwaro har ya zama toka, sai a rinka barbadawa a wurin da aka kone, yana warkar da kunar cikin sauri zai bushe In Sha-Allahu.

Shakuwa da ciwon makogoro
Idan kana shakuwa ko zafin makogwaro. Sai ka kona ganyen mangwaro ka shaki hayakin, yana maganin tsayar da shakuwan da kuma ciwon makogwaro.

Ciwon ciki
Idan kana yawan ciwon ciki sai ka sanya ganyen mangwaro a cikin ruwan dimi ka barshi ya kwana sannan ka sha da safe kafin kaci komai. In ka juri yin hakan zai warkar maka da ciwon ciki kowane iri ne in Allah Ya yarda.

Shan ganyen mangwaro a kai a kai yana kuma kara inganta garkuwan jiki kuma yana maganin hana kumburin ciki. Yana da kyau ka jurewa shan wannan ganyen mangwaro a duk safiya domin ganin yadda suga dake cikin jikin ka zai sauka cikin sauri. Allah (SWT) yasa mudace

Ameen summa Ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button