HAKKIN MIJI DA MATA AKAN JUNANSU•
1• Soyayya ta gaskiya:
Dolene kayiwa matarka soyayya ta gaskiya haka kema dolene agareki,
Domin saida soyayyar gaskiya zaka iya kulawa da dukkan damuwarta,
Itama saida soyayyar gaskiya zata iya biyayya ga mijinta.
2• Tsare Amana.
Wajibi ne Mace ta tsare amanar mijinta, tundaga jikinta da dukiyarsa dama duk wani sirrinta da nasa ta kula dasu.
Haka kaima wajibine ka tsare mata amanar dukkan gaɓɓanka kada ka nemi mata a waje, banda kallan mata a waje, banda kula mata inba wata larura mai ƙarfi ba.
Kakuma tsare mata sirrinta da duk wani abu daya shafeta.
3• Tausayawa juna.
Wajibine miji yarinƙa tausayawa matarsa, saboda ita mace mai rauni ce, ga ayyukan gida ga girki da sauransu.
Haka kema wajibine ki rinƙa tausayawa mijinki kada ki rinƙa ɗora masa nauye-nauye kizama mai haƙuri da iya abinda ALLAH ya azurtaku dashi.
4• Shige da fice.
Baya halatta mace ta rinƙa fita ba tareda iznin mijinta ba, koda leƙe ta window ko ta ƙofar gida haramun ne ga mace.
Haka kaikuma ka kiyaye dawowa akan lokaci saboda duk mace tanaso mijinta yadawo gida akan lokaci.
5• Kada tayi azumin Nafila saida izninsa, ssboda zai iya zuwa da buƙatarsa alhali kuma tana cikin azumi, to anan ana iya samun matsala, kodai a karya azumin kokuma shi yashiga takura.
6• Duk lokacin da mijinki yazo da buƙatarsa wajibi ne ki amsa masa, haka kaima wajibi ne idan tazo maka da buƙatarta ka amsa mata, domin ita sha’awa wata larurace mai ƙarfi, saidai idan matar tana cikin halin haila.
6• Wajibi ne mace ta saurari mjinta idan yana magana da ita, kadata rinƙa ja’injadashi da gardama.
Haka shima idan tana magana anaso ya nutsu ya saurareta yakuma yi mata magana cikin sanyin murya.
7• Kada mace ta rinƙa raina abinda mijinta yabata, haka kuma kada shima ya rinƙa raina kyautatawar da take masa.
8• Mace ta rinƙa ado da kwalli wa mijinta ta rinƙa ɗaukar kanta itafa amaryace a kullum tana zuba ado.
Duk mai fama da Ulcer kar yayi wasa da wannan fa’ida.
WANNAN MUJARRABUN NE
Duk matsalar ka da ulcer,duk takurin ka da ulcer duk yadda ulcer ta takura maka,koda tana hana ka cin wani abu.
Kamar mai sa ciwon baya
Ko ciwon ciki
Ko zafin jiki
Ko zazzabi
Ko kashin majina
Insha Allah wannan fa’ida zata magance maka matsalar ulcer.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji
2. Garlic(Tafarnuwa)
3. Zuma
YADDA ZAA HADA.
Da farko zaka samu kabeji danye kamar ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender.
Sai a zuba ruwan kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai.
Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa samu waraka, wannan MUJARRABUN ne kar agi wasa dashi.
Allah yasa mu dace.
MAGANIN ULCER CIKIN KWANA 7 DA YARDAR ALLAH.
DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.
Duk mai fama da Ulcer kar yayi wasa da wannan fa’ida.
WANNAN MUJARRABUN NE
Duk matsalar ka da ulcer,duk takurin ka da ulcer duk yadda ulcer ta takura maka,koda tana hana ka cin wani abu.
Kamar mai sa ciwon baya
Ko ciwon ciki
Ko zafin jiki
Ko zazzabi
Ko kashin majina
Insha Allah wannan fa’ida zata magance maka matsalar ulcer.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji
2. Garlic(Tafarnuwa)
3. Zuma
YADDA ZAA HADA.
1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji
2. Garlic(Tafarnuwa)
3. Zuma
YADDA ZAA HADA.
Da farko zaka samu kabeji danye kamar ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender.
Sai a zuba ruwan kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai.
Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa samu waraka, wannan MUJARRABUN ne kar agi wasa dashi.
Allah yasa mu dace.
•HAKKIN MIJI DA MATA AKAN JUNANSU•