Advertisement
📻 Labaran Hausa

Sarkin waka Da Rarara sun tabka Muhawara akan Tayin Naira Miliyan ₦150 da Motar Miliyan ₦80

Sarkin waka Da Rarara sun tabka Muhawara akan Tayin Naira Miliyan ₦150 da Motar Miliyan ₦80

Advertisement

Sarkin waka Da Rarara sun tabka Muhawara akan Tayin Naira Miliyan ₦150 da Motar Miliyan ₦80

Fitaccen Mawakin Hausar nan kuma na siyasa Naziru M Ahmad wanda wasu sukafi sani da Naziru Sarkin Waka ya bayyanawa duniya a wata Muhawara da DW Hausa ta shirya cewa An bani kyautar miliyan 150 da Motar Miliyan 80 don na bar tafiyar Atiku Abubakar in koma zuwa Tinubu.

Sai dai bayan fadin hakan nasa keda wuya,Abokin Muhawarar tashi Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara yace dashi ya kamata dai ya fadi gaskiya domin ba’a cikin shirin LABARINA suke ba,suna yin maganar gaskiya ne bawai fim ba.

Haka dai sukaci gaba da tafka Muhawarar kamar yadda zamu kawo muku ita a kasa cikin bidiyo,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Ga cikakkan video

Babu wani gwamnan Apc da ke tausayin talaka – Naziru sarkin waka

Shahararren mawakin nan Naziru M Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka ya fito yayi bayyanin abinda yasa gwamnonin.

apc sunka ca akan chanjin fasalin kudi.

Naziru Sarkin waka yace bakomai bane ya tsorata su illa cewa wai anyi domin su fadi zabe bayyan sun gama cewa ae ranar zabe kawai suke jira sai tunibu yaci zabe to tunda kake da yakini kuma kana da tabbacin ku keyin abu ba Allah ba Miyasa zaku tsorata.

A cikin zancen sarkin waka yace yana ganin babu wani gwamnan Apc mai tausawa talaka inda ya ya bada misali da jihar kaduna wane irin abu a ba’ayiwa talaka ba , an kashe shi a lokacin cutar korona ina ne ankafi matsi wa talaka fiye da jihar Kaduna.

Duk Miyasa basuje su gayawa shugaban kasa talaka na wani hali ba sai yanzu wannan abun sunyi ne domin manufar siyasar su amma babu tausayin talaka a cikin zukata su.

Ga hirar nan zaku iya saurare daga bakin sarkin waka da Dcl Hausa nayi fira da shi.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button