.
🏥 Magunguna

Duk wanda yake fama da saurin kawowa lokacin jima’i ga maganin saurin inzali ga wadanda suke fama da shi

Duk wanda yake fama da saurin kawowa lokacin jima’i ga maganin saurin inzali ga wadanda suke fama da shi

Duk wanda yake fama da saurin kawowa lokacin jima’i ga maganin saurin inzali ga wadanda suke fama da shi

Saurin yana hana mutum more rayuwar sa ta bangaren jima’i da biyawa iyali bukata, saboda a duk lokacin da aka ce ka riga mace kawowa to lallai daga nan babu wani sauran dadi da mutum zaiji.

Mazaje da dama na fama da matsalar saurin kawowa yayin saduwa da iyalansu wanda hakan kansany su shiga hakkin abokiyar zamansu.

Akwai abubuwa ko dalilai da dama da kansa Namiji saurin kawowa yayin saduwa wanda kuma yanda muhimmanci abkiyaye su, zamuyi bayanin wadannan abubuwa a rubutu na gaba insha Allahu.

Abinda da ake bukata wajen yin wannan hadi:

Abubuwan da za’a nema ba wasu masu wahala bane,  domin suna da saukin samuwa a koda yaushe kuma a ko’ina.

Zaitun

Man Vaseline

Yadda Za’a Hada Maganin shine.

Da farko zaku debi man shafawar ( Vaseline ) din kadan a dan karamar roba mai kyau, sai ku zuba man Zaitun kadan akai sai ka juya sosai ya juyi.

Zaku dinga shafawa a gabanku mintuna ashirin (20) ko Shabiyar (15) kafin kwanciyar ku. insha Allah zaka bada mamaki kuma zaka gamsar davuwar gida yadda ya kamata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button