🏥 Magunguna

Kullum sai miji na ya duba al’aura ta idan na dawo daga aiki  Inji wata mata

Kullum sai miji na ya duba al’aura ta idan na dawo daga aiki  Inji wata mata

Kullum sai miji na ya duba al’aura ta idan na dawo daga aiki  Inji wata mata

Matar wani magidanci mai shekaru 42 a birnin Lusaka na kasar Zambia, ​​ta rabu da shi saboda kullum ta dawo da ga aiki, sai ya duba al’aurarta, bayan da makwabta suka gaya masa cewa ta na fita yawo da wani dan kasuwa.

A cewar jaridar Zambia Observer, matar, Bessie Msisika Chirwa, mai shekaru 39, ma’aikaciyar jinya ta kai Amos Chirwa, malamin makaranta, kotun Lusaka Boma, bisa dalilin cewa ya na duba al’aurarta a duk lokacin da ta dawo gida daga aiki, musamman da safe bayan ta yi aikin dare.

Su biyun sun haifi ‘ya’ya biyar tare bayan sun yi aure shekara 13 da wata 10

Amos ya yi kuka sosai a wajen kotu domin ba ya son ya rabu da kyakkyawar matarsa ​​wadda ya ce ya na matuƙar ƙauna.

Kotu tayiwa teema makamashi martani kan murya kunya

Rahotanni sun bayyana cewar hukumar kula da shaanin kotu a Kano ta gargadi jarumar Kannywood Teema Makamashi kan wasu kalamai da take yi a kan hukunci da aka yankewa Murja Ibrahim.

Jarumar ta yin wasu kalamai kan cewa zata shiga ta fita nan gaba kadan za a saki fitacciyar yar TikTok Murja Kunya daga kurkuku.

Lamarin ya sanya hukumomin Kotu suke ganin kakaman na jarumar sun ci Karo da doka da Oda.

Kafin yanzu an kama tare da gurfanar da Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya kan wasu kalamai da zage-zage da take wallafawa a shafin ta na TikTok wanda Malaman addini suke ganin babu daa a ciki.

Yanzu haka Murjar tana can a gidan kurkuku har zuwa ranar 16 ga wannan watan da muke a ciki don cigaba da sauraren karar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button