.
📻 Labaran Hausa

A Karan Farko Aisha Humairah Ta Aikawa Buhari Sakon Da Yan Nijeriya Suka Mayar Mata Da Amsa

A Karan Farko Aisha Humairah Ta Aikawa Buhari Sakon Da Yan Nijeriya Suka Mayar Mata Da Amsa

A Karan Farko Aisha Humairah Ta Aikawa Buhari Sakon Da Yan Nijeriya Suka Mayar Mata Da Amsa

Kamar Yadda Kuka Sani A Hali Da Ake Ciki Yanzu Talakawa Nijeriya Na Cikin Wani Yanayi Na Rashin Wadatar Kudi A Cikin Bankuna Kasancewar Canji Kudin Da Akayi Wadda Ta Sanadiyyar Haka Wasu Yan Kauyanku Manoma Suke Sayar Da Kayan Amfani A Karye Wadda Duk Da Sun Karya Kayan Nasu Kudi Na Walahar Fitowa Daga Cikin Asusun Bankunansu

Wannan Matsalar Tayi Sanadin Tsayawar Kasuwanchi Talakawa Da Yawa Inda Wasu Kuma Masu Aikin POS Ke Cazar Al’umma Kudin Da Ya Zarce Halal Duk Da Sunsa Haramun Suke Ci Amma Mutane Suke Yarda Ake Musu Wannan Canjis Din

Ta Sanadiyyar Haka Ce Babbar Yarinya Ta Hannu Damar Rarara Aysha Humairah Ta Fito Ta Kalubalanchi Mulki Buhari Duk Da Tana Daya Daga Cikin Wadda Suka Fi Morar Wannan Mulki A Nijeriya Ta Sanadiyyar Mai Gidanta Rarara Da Yake Samun Alheri A Cikin Jam’iyyar Gwamnati Inda Ta Wallafa

Da Fatan Allah Ya Bawa Kasar Mu Nijeriya Zaman Lafiya Da Shuwaganni Na Gari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button