Maganin mikewar gaba hana saurin kawowa da jimawa ana saduwa da iyali
Ina wadanda a lokacin saduwa da iyalan su suke fama da matsalar Azzakarin su kafin ya mike, ina wanda idan gaban sa ya mike ba wuya zai sake komawa ya kwanta, ina wanda da zarar ya kawo sai gaban ya koma ya noke.
Indai kana daya daga cikin masu irin wannan masala to insha Allah ga maganin da zaka hada daga gida kayi amfani dashi, domin hanya ce wacce jama’a da dama suka gwada kuma suka samu biyan bukata.
Abubuwan da za’a nema domin hada wannan maganin ba masu wahalar nema bane, cikin sauki zaka iya nemo su kuma ba wani tsada ne da su ba balle ko kace baka da kudin saya.
Abubuwan da za’a sayo a hada maganin sune kamar haka.
(1) – Kankana.
(2) – Madara Peak.
(3) – Kanunfari.
Indai baka dadewa kana jima’i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne sadidan insha Allah.
Yadda za’a hada wannan maganin shine: A sami kankana kamar yanka 100 a yayyanka kanana, sai a zuba madara ta ruwa rabin gwangwani a ciki a zuba kanunfari rabin karamin chokali a dama sosai, ko a zuba a blender a markade a juye a kofi asha.
Idan ayi wannan hadin maganin an sha za’a dauki kamar kimanin awa daya kafin a kusanci iyali.
Domin karin baya nih

Allah ya bada ikon hadawa, ya kuma biya bukata idan anyi amfani da shi.