Advertisement
📻 Labaran Hausa

Na Rantse Ko A Gaban Allah Saina Bada Shaidar Cewa Abduljabar Bai Zagi Annabi Ba Ra’ayin Wani Matashi

Na Rantse Ko A Gaban Allah Saina Bada Shaidar Cewa Abduljabar Bai Zagi Annabi Ba Ra’ayin Wani Matashi

Advertisement

Na Rantse Ko A Gaban Allah Saina Bada Shaidar Cewa Abduljabar Bai Zagi Annabi Ba Ra’ayin Wani Matashi

Bayan yanke hukuncin rataya da ankayiwa Abduljabbar Nasiru Kabara kano wanda wasu nayi farin ciki yadda wasu kuma na nuna basu ji dadi ba shine mabiyansa.

Shine anka samu wani matashi harda aja Alkur’ani mai girma a kansa yana mai cewa zai iya bada shaida duk abinda ake fadi bai aikata ba saboda yace duk wadanda sunka ce ya zagi Annabi Muhammad (s.a.w) inda shafin Idon Mikiya na wallafa maganar wani matashi.

“Na Rantse Da Allah Ko A Gaban Allah Saina Bada Shaidar Cewa Malam Abduljabbar Bai Zagi Ma’aiki Ba, Kuma Wallahi Duk Ya Fisu Son Annabi S.A.W. Kai Ma Idan Ka Isa Kayi Yadda Nayi, Cewar Wani Matashi

Martanin Mutane

@Adam abu Jafar Alkanawi :

To ai mahaukacine yake kare mahaukaci Dan uwansa kubashi lokaci nan gaba kadan zai fara tsince tsince

@othmern outhy

Matukar cikakken Qur’ani ne ya dora akan sa kuma yayi Ranstuwa dashi Tom ya jira sakamakon yin hakan, shi Qur’ani ko Kan gaskiya malamai sunyi hanin Ranstuwa dashi ballantana kuma KARYA Allah y sauwake amen

@ Abu abdulganiyyu

Amma ya kasa kare kansa ..agaban dubban jama a.yace anyiwa Annabi wulaƙanci a littatafan Muslunci .an zagi ma aiki .anci mutuncin sa.acikin litatafan su sahihul Bukhari.sahihu muslum.an titsiyeshi ance ya nuna gurin ..ya karanta bayanin da mai littafin ya rubutu ..yakasa.shekara da watanni ..haba karku maidamu wawaye mana

@isahyes muhammed

Ba wani Dan Izala ko Salafiya ko Dan Maja Wanda mace ta haife shi da zai iya rantsewa kamar yadda mutumin nn ya rantse!

Sai dei cika Baki da jahilci ke damun su na aibata Wanda basaso.

Shegu Yayan munafukai, fasikai, cikakkun zindiqai masu cewa iyayen Annabi (s) na wuta.

@Hauwau Muhammad

maganar gsky na saurari wasu daga cikin wa’azin sa amma banji yayi zagi ba
wannan Allah ne kaɗai yasan gsky sai kuma wadanda sunka danneta
my opinion

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button