.
📻 Labaran Hausa

Hadiza Gabon ta tallafawa da Safara’u SAFAA Da Makudan Kudi

Hadiza Gabon ta tallafawa da Safara’u SAFAA Da Makudan Kudi

Hadiza Gabon ta tallafawa da Safara’u SAFAA Da Makudan Kudi

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Hadiza Aliyu gabon tayi abun yaba mata domin ta baiwa Safiya Yusuf wacce akafi sani da Safara’u kwana Casa’in Tallafin Kudi har Naira dubu dari biyar N500,000.

Wannan gaskiya ba karamin abun yabawa bane dama dai jaruma Hadiza Gabon ba yau kadai ta fara wannan abun Alkhairin ba ta dade tanayi wani ma ba’a sani sai dalilin haka ya taso.

Mutane da dama sunji wannan kyauta da jarumar tayi ganin yadda ta jawo Jarumar Kusa da jikinta kasancewar abunda ya faru da jaruma Safara’u amma duk da haka bata gujeta ba kamar sauran jarumai.

kalli cikakken vedion anan

A wani labarin kuma

Har yanzu ina kewar kalman soyayyar mu da Rahama sadau – Inji saurayin kurciya

Kafin Rahama sadau ta shiga film munyi soyayyar Free-call cikin dare har ku’din mashin nake bata a makaranta

Na Sha Baiwa Rahama Sadau Kudin Babur Da Na ‘Yan Kananun Hidindimu, Amma Yanzu Ta Wuce Aji Na, Saboda Daukakar Da Allah Ya Yi Mata, Cewar Saurayinta Na Kuruciya

Saurayin Rahama Sadau tun ta kuruciya, Shu’aibu Abdullahi ya bayyana yadda soyayyarsu ta kaya a lokacin suna ajin SS2 a shekarar 2004 da jarumar.

A cewarsa, har kudin mashin da ‘yan kananun hidimomi yake mata, daga bisani kuma Allah bai nufa za su yi aure ba. Sannan kuma a yanzu ta wuce ajinsa saboda daukakar da Allah ya yi mata.

Ga bidiyon nan zaku saurari hirar daga bakinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button