Advertisement
🏥 Magunguna

Maganin da zaku hada domin karin karfin gaba da maganin sanyin mara da macaccan maniyyi

MAGANIN SANYI DA MATACCEN MANIYYI SANYIN MARA DA AMOSARIN MARA.

Kacanceyar mataccen maniyya illa ne ga lafiyar mutum,ya kamata a rika kokarin wajen yin amfani da maganin wanda zai wanke shi, ya fitar dashi daga marar mutum.

Domin zaman sa a mara yana rage karfin da namiji yana kuma haifar da ƙaba a marainan mutum, yana kuma kashe hijiyoyin gaban da namiji.

Da farko zaa samu Albasa babba guda daya, ko biyu idan bata da girma,sai a yayyanka ta kanana a samu Tafarnuwa kwaya 5 a hada da ruwa Ruwa kofi 6 a zuba akan wuta a hada da  a dafa sosai.

Sai a sauke a samu filas ko abu mai rike zafi a zuba a ciki, domin ana son a rika sha da ɗumi.

Yadda za’a sha shine zaa rika diban kofiya daya da safe,daya da rana,daya da daddare.

Tsawon sati guda.

AMFANIN NAMIJIN GORO GA LAFIYAR DAN ADAM.

Namijin Goro Nada Amfanonini Ga Lafiyar Dan-adam Kamar Haka.

(1)YANA KASHE DAFIN MACIJI: Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a bashi namijin goro guda daya yaci, in sha Allahu nan take zai kashe dafin cizon macijin.

(2)YANA KASHE MACIJI: Ana shanya namijin goro ya bushe sai a daka garin, a barbada a wajen da ba a so macijin ya shiga, idan macijin yabi takan wannan garin namijin goron to nan take zai mutu.

(3)YANA KASHE GUBA: Duk wanda ya sha wata guba da gan-gan ko bisa kuskure, a bashi namijin goro kwara 1 ko 2 ya cinye, in sha Allah zai amayar da gubar da ya sha.

(4)YANA FITAR DA DUK WATA CUTA: Ana yayyanka namijin goro a jika a rika sha, in sha Allah duk wata gubar da ke jikin mutum zata fita.

(5)YANA KARA KARFI: Ana cin namijin goro saboda da karin karfi ga masu iyalai ‘yan mintuna Kafin a je ga iyalan.

(6)YANA MAGANIN CIWON GABABUWA: Cin Namijin goro na magance matsalar ciwon gabobi, kamar yawan gullewa da radadi, yana kuma rage kowane irin radadin ciwon.

(7)YANA MAGANIN (STD): Yawan cin namijin goro na kashe kwayoyin cutar da a
ake dauka wajen saduwa wato STD.

(8)YANA MAGANIN HUNHU: Cin namijin goro na kara lafiyar hunhun wato mai tace iska ga Dan Adam.

(9)YANA GINA GARKUWAR JIKI: Namijin goro na da kaso mai yawa na sinadarin ‘antioxidant’ Wanda ke da muhimmancin gaske wajen yakar kwayoyin cututtuka da kuma sake gina garkuwar jikin Dan Adam.

(10)YANA MAGANIN ZAZZABIN CIZON SAURO: Namijin goro rigakafi ne daga kamuwa da zazzabin cizon sauro.

Kadan kenan daga cikin amfanin da namijin goro yake yi a jikin Dan Adam, Sai dai akwai wasu illoli da yake haifarwa saboda haka kar a yawaita cin sa ba bisa ka’ida ba.

Domin Karin baya ni ga wannan

AMFANIN NAMIJIN GORO GA LAFIYAR DAN ADAM.

Namijin Goro Nada Amfanonini Ga Lafiyar Dan-adam Kamar Haka.

(1)YANA KASHE DAFIN MACIJI: Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a bashi namijin goro guda daya yaci, in sha Allahu nan take zai kashe dafin cizon macijin.

(2)YANA KASHE MACIJI: Ana shanya namijin goro ya bushe sai a daka garin, a barbada a wajen da ba a so macijin ya shiga, idan macijin yabi takan wannan garin namijin goron to nan take zai mutu.

(3)YANA KASHE GUBA: Duk wanda ya sha wata guba da gan-gan ko bisa kuskure, a bashi namijin goro kwara 1 ko 2 ya cinye, in sha Allah zai amayar da gubar da ya sha.

(4)YANA FITAR DA DUK WATA CUTA: Ana yayyanka namijin goro a jika a rika sha, in sha Allah duk wata gubar da ke jikin mutum zata fita.

(5)YANA KARA KARFI: Ana cin namijin goro saboda da karin karfi ga masu iyalai ‘yan mintuna Kafin a je ga iyalan.

(6)YANA MAGANIN CIWON GABABUWA: Cin Namijin goro na magance matsalar ciwon gabobi, kamar yawan gullewa da radadi, yana kuma rage kowane irin radadin ciwo.

(7)YANA MAGANIN (STD): Yawan cin namijin goro na kashe kwayoyin cutar da ake dauka wajen saduwa wato STD.

(8)YANA MAGANIN HUNHU: Cin namijin goro na kara lafiyar hunhun wato mai tace iska ga Dan Adam.

(9)YANA GINA GARKUWAR JIKI: Namijin goro na da kaso mai yawa na sinadarin ‘antioxidant’ Wanda ke da muhimmancin gaske wajen yakar kwayoyin cututtuka da kuma sake gina garkuwar jikin Dan Adam.

(10)YANA MAGANIN ZAZZABIN CIZON SAURO: Namijin goro rigakafi ne daga kamuwa da zazzabin cizon sauro.

Kadan kenan daga cikin amfanin da namijin goro yake yi a jikin Dan Adam, Sai dai akwai wasu illoli da yake haifarwa saboda haka kar a yawaita cin sa ba bisa ka’ida ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button