📻 Labaran Hausa

Yadda Maigida Ya Dawo Ya Kama Matarsa Da Likitan Da Yake Duba Lafiyarta Turmi Da Tabarya

Yadda Maigida Ya Dawo Ya Kama Matarsa Da Likitan Da Yake Duba Lafiyarta Turmi Da Tabarya

Yadda Maigida Ya Dawo Ya Kama Matarsa Da Likitan Da Yake Duba Lafiyarta Turmi Da Tabarya

Wani magidanci wanda ya dauki tsawon shekaru da matarshi daya tilo sannan Allah bai basu haihuwa ba.

Ya dawo gidan ya kama matarshi da likinta dake duba lafiyarta turmi da tabayar suna aikata lalata.

Wannan miji ya bayayya irin yadda yaji a wannan lokacin yace “A rayuwar shi bai taba tunanin matarshi zata iya tsayawa daidai da minti daya tayi tunanin cin amanar shiba bare kuma ta aikata domin yana ganin ya rike mata amana Ya hakuri da yara saboda farin cikinta saboda itace wacce bata haihuwa.

Yaki kara aure saboda bayason ya ganta a cikin irin damuwar da zata shiga idan wata tazo ta haihu, ci da sha da sutura mai kyau daidai da minti daya bai taba gajiyawa ba ko tunanin wani yaro kawai burina shine na ganta cikin farin ciki”

Bayan wannan hira da akayi dashi matar ta bayyana dalilinta na amincewa ta aikata wannan mummunan aiki tare da likita ta fara da cewa “Wannan likita miji nane ya dauke shi aiki kawai saboda ni domin matsalar da nike fama da ita ta rashin haihuwa dalilin shine akwai wani kitse dake a jikin mahaifa ta.

Wanda shine yake hana na kamu da ciki sannan kuma likitan ya bayyana ko anyi aiki ma saidai a karasa lalata mahaifar dukka amma saidai ya ce akwai wani wasu alkurori dazai dinga zuwa gida yana min zasu kona wannan kitse amma sai anyi hakuri domin za’a dan dauki lokaci ni da mijina muka amince.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button