Idan baka iya gamsar da Matar ka sabida rashin karfin sha’awar ka to ga yadda zakana mata
Idan baka iya gamsar da Matar ka sabida rashin karfin sha’awar ka to ga yadda zakana mata

Idan baka iya gamsar da Matar ka sabida rashin karfin sha’awar ka to ga yadda zakana mata
MAGANIN MATSALAR ISTIM’NAI A JIKIN DAN ADAM:
Yan uwa wannan magani da zamuyi bayani magani ne wanda yake magance matsalolin da istim’nai ya haifar a jiki da kuma Al’aurar dan adam domin dawo da lafiya tamkar baa aikata ba.
Kuma kamar yadda yan uwa suka bukaci a bada wacce take da saukin hadawa,wannan fa’ida tana da saukin amfani ba kamar wacce ake dafawa take ba.
ILLOLIN DA ISTIM’NAI YAKE HAIFARWA A GA DAN ADAM.
KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.
1. Kankancewar azzakari
2. Saurin kawowa
3. Fitar fafin ruwa daga gaba
4. Raunin jiki
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.
11. Rashin samun rabo
12. Kashe kwayoyin halitta.
ILLOLIN SA GA MATA.
1.Lalacewar farji
2. Bushewar farji
3. Faitar farin ruwa daga farji
4. Daukewar sha’awa
5. Faitar kuraje daga farji
6. Gusar da budurcin ya mace.
7. Yamushewar fatar jiki.
8. Saurin kawowa yayin saduwa.
9. Yawan komonto da rashin nutsuwa.
10.Zobewar Nono.
11. Hana samun rabo.
Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.
Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakaga illarda yayi maka.
MAGANIN DA ZA A HADA
1. Garin hulba chokali 4
2. Garin habbatussauda chokali 2
3. Garin Tafarnuwa chokali 1
4. Garin citta chokali 1
5. Garin kaninfari chokali 3
6. Garin na’a na’a chokali 7
A hade a zuma tacacciya liter 2 a kwaba sosai a chakuda,sai a ajiye a rika shan babban chokali 1 da safe 1 da yamma 1 da daddare sau 3 a rana.
MAGANIN MATSALAR ISTIM’NAI A JIKIN DAN ADAM:
Yan uwa wannan magani da zamuyi bayani magani ne wanda yake magance matsalolin da istim’nai ya haifar a jiki da kuma Al’aurar dan adam domin dawo da lafiya tamkar baa aikata ba.
Kuma kamar yadda yan uwa suka bukaci a bada wacce take da saukin hadawa,wannan fa’ida tana da saukin amfani ba kamar wacce ake dafawa take ba.
ILLOLIN DA ISTIM’NAI YAKE HAIFARWA A GA DAN ADAM
KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.
1. Kankancewar azzakari
2. Saurin kawowa
3. Fitar fafin ruwa daga gaba
4. Raunin jiki
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.
11. Rashin samun rabo
12. Kashe kwayoyin halitta.
ILLOLIN SA GA MATA.
1.Lalacewar farji
2. Bushewar farji
3. Faitar farin ruwa daga farji
4. Daukewar sha’awa
5. Faitar kuraje daga farji
6. Gusar da budurcin ya mace.
7. Yamushewar fatar jiki.
8. Saurin kawowa yayin saduwa.
9. Yawan komonto da rashin nutsuwa.
10.Zobewar Nono.
11. Hana samun rabo.
Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.
Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakaga illar da yayi maka.