.
🏥 Magunguna

Ga matsin gaba wanda zakuyi saura sati biyu aurenku domin jiyar da Ango zumar dadi

Ga matsin gaba wanda zakuyi saura sati biyu aurenku domin jiyar da Ango zumar dadi

Ga matsin gaba wanda zakuyi saura sati biyu aurenku domin jiyar da Ango zumar dadi

Matsi wanda zakiyi shi saura sati biyu aurenki wanda zaki matse sosai ko yatsa sai anyi da gaske zai shiga.

KAYAN HADIN DA ZA’A NEMA SUNE KAMAR HAKA.

(1) ki daka garin zogale ki tankadeshi.

(3) ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu Islamic medical centre.

(4) ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ).

(5) ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono).

Duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa’oi 5 awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.

HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU.

(1) Ganyen magarya.

(2) Zogale.

(3) Bagaruwa.

(4) Ganyen bagaruwa.

(5) Alim.

(6) Sabulun salo.

(7) Sabulun zaitun.

(8) Sabulun habbatussauda.

(9) Miski

(10) Madararturare.

Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya.

Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button