Advertisement
📻 Labaran Hausa

Nura Ya Tafi Nura Ya Dawo, Jaririn Da Aka Haifawa Marigayi Nura Mustapha Waye Da Aka Mayar Da Sunansa.

Nura Ya Tafi Nura Ya Dawo, Jaririn Da Aka Haifawa Marigayi Nura Mustapha Waye Da Aka Mayar Da Sunansa.

Advertisement

Nura Ya Tafi Nura Ya Dawo, Jaririn Da Aka Haifawa Marigayi Nura Mustapha Waye Da Aka Mayar Da Sunansa.

Marigayi Nura Mustafa Waye(Daraktan Fim Din IZZAR SO) ya samu Karuwa. Ansamu Namiji kuma tuni an rada masa Suna da Nura Nura Mustafa waye.

Fitaccen jarumin Fina-finan Hausa Abba Elmustapha shine ya wallafa sanarwar a shafinsa na Facebook a ranar Juma’a 16/12/2022.

Muna Addu’ar Allah ya rayashi cikin koshin lafiya da Addini yasa mahaddacin Al-qur’ani ne. Allah yasa mahaifin sa yana Dausayin Aljanna.

Tofa! wannan  abun da Nafisa Abdullahi ta yiwa Jaruma halima atete Ta kyauta.

Nafisa Abdullahi Duda Bata Kasar Nigeria Amma Ah Hakan Tataya Jaruma Halima Atete Murnar Aure Datayi Inda Kuma.

Masoyan Ta Suma Sukaji Dadi Sosai Ganin Yadda Jaruma Nafisa Abdullahi Tayiwa Halima Atete Addu’a Akan Wannan Aure Datayi.

Kuma Tayi Mata Fatan Alkairi da Addu’ar Allah Yabata Zaman Lafiyya A Cikin Rayuwar Auren Ta Amin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button