.
📻 Labaran Hausa

Tofa! Zan dawo Kannywood na cigaba da tashe kamar yadda nayi a baya a cewar Zainab indomi.

Tofa! Zan dawo Kannywood na cigaba da tashe kamar yadda nayi a baya a cewar Zainab indomi.

Tofa! Zan dawo Kannywood na cigaba da tashe kamar yadda nayi a baya a cewar Zainab indomi.

Masoyan fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Zainab Indomie sun nuna jin dadin su tun bayan da aka saki wani fefen bidiyon jarumar,Zainab din an jima ba’a jin duriyar ta a cikin masana’antar ta Kannywood.

Wasu da dama sunyi zaton tayi Aure ne ko kuma mutuwa tayi,amma a watannin baya akwai wani shiri na kamfanin Adam A Zango mai suna Asin da Asin wanda ta samu bayyana a ciki.

Sannan sai a “yan kwanakin nan ne Jarumar ta samu damar bayyana a cikin shirin nan mai dogon zango na kamfanin Ali Nuhu (FKD) mai suna Alaqa.

Zainab Indomie idan baku manta ba,tana daya daga jikin manyan jaruman Kannywood da akayi a baya a wajejen shekarar 2013 zuwa 2017.

Jarumar tayi matukar tashe kamar ba gobe.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Munagodiya dasauraranmudakuke akodayaushe.

Rundunar ƴan sandan jihar Legos Tayi na sarar cafke wani ƙasurgumin ɓarawo a jihar

Gaskiya an rage mugun irin sabo da yadda aka kama wani barawo ko muce dan ta adda muna fatan Allah yakara tona musu asirin ameen

Yanzu yanzu anyi nasarar kama wani miya gun yan tadda ko zaku iya tsaywa domin ganin wannan fai fan bidiyan da muke tafe dashi a yanzu haka ku kuran ta kana sai ku kalli bidiyan a kasa.

Haka Allah yake lamarin sa mutum yana iskancin sa lokaci daya sai kaga Allah yayi ram dashi kuma babu yadda ya iya haka nan dai koyan so ko baya so asirin sa zai tonu kuma a yanke masa hukunci dai dai da abun da ya ai kata ga kuma kunya da zai sha.

Yanzu haka batare da wani bata lokaci ba zan saka muku wani fai fan bidiyo da zai muku karin haske akan wannan yan fashin kai acikin su ma har da wanda zaku gani da kakin sojoji.

Dan haka yanzu ku danna inda aka saka katan rubutun nan zaku ga an saka full video da manyan baki kamar haka  bayan kun kalla sai muce Allah ya shiryi mai san shiriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button