Yaddazakakarekanka daga rashin karfin mazakuta tareda biyawa iyalanka bukata dayardar Allah.
Dafarkodai kamar yadda zamuyimuku bayani awannan video namudake kasa tareda baku numbarwaya domin samun maganin kaitsaye.
Shisanyi abunewanda yakedaukeda cututtuka daban daban wandayake haddasawa mutane matsala ajikinsu.
Toyanzudai gamagani dayardar Allah kusaurari wannan video damukakawomuku domin samawa bayin Allah mafita.
Ga video nankamar haka ,
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Kamar Yadda wasu ke kokawa akan rashin samun ishshen ruwan Mani a tattare dasu wanda wanannan matsalar tana addabar mutane mata da kuma maza.
Don haka muka binciko muku hanaya mafi sauƙi wacce zaku magance wannan matsala Namiji koo Mace.
Da farko zaku Anemi Ayaba mai kyau kamar shida ko yadda ta samu sai Madara ta Ruwa, da kuma Zuma mai kyau.
Zaku yan yanka ayabar ko kuma ku markaɗa ta da blender sai ku zuba a kofi saiku kawo madarar ruwanku ku zuba a kai sai asaka zuma a ciki.
Ku juyashi sosai ya haɗe jikinsa sai ku dinga sha safe da dare ƙaramin kofi Insha Allahu zaku bada labari, haka kuma ba iya ruwan Mani yake ƙarawa ba zai sa ku daɗe kuna saduwa a tsakanin ku.
Juna biyu abu ne wanda ma’aurata k enema da zaran an daura aure.
A wani lokaci ana samun matsalar rashin samun juna biyu kuma wannan ya na kawo matsaloli da tashin hankali tsakanin ma’aurata.
Rashin samun ciki na iya kasancewa daga bangaren mata ko miji. Ma’ana ba duk rashin samun juna biyu ke zama laifin mace kadai ba.
Ayau zamu yi bayani gameda ABUBUWAN DA KE IYA HANA MACE DAUKAR CIKI da suka shafi mace.
1. Matsalolin al’ada ko period. Idan mace ta kasance al’adar ta bay a zuwa a lokacin da ya kamata ko kuma ta iya wata uku ko hudu bata ga al’ada ba to tana iya samun rashin daukar ciki da sauri.
Wannan matsala na bukatar a tafi asibiti domin ayi mata gwaje-gwajen jinni domin duba yawan sinadaran hormones da ke a cikin ta. Wannan matsalar ana iya shawo kanta da ikon Allah.
2. Tsufa ko yawan shekaru ga ya mace. Daukar cikin farko bayan mace ta haura shekara 30 na iya zuwa da wasu matsaloli kamar zubewan ciki da haihuwar yaro mai wata nakasa. A lokacin da mace ta ke da shekaru 17 ko abin da yayi sama amma bai kai talatin ba to tafi samun ciki mai lafiya. Domin tana da cikakkar lafiyar samun juna biyu cikin sauki.
3. Endometriosis: Rashin lafiya ne wanda ke iya sa wani bangaren mahaifa yai kauri da karfi ta yanda zai hana kwan da namiji da kwan ya mace su hadu. Kuma hakan ya iya hana daukar ciki ga mace. Ana iya gano wannan matsala kuma a magance ta a asibiti
Allah yabada sa,a