Gaskiyar Magana akan cewa Hadiza Gabon Ta Amince Zata Auri Daushe Za’asha Gagarumin Biki A Kannywood.
Gaskiyar Magana akan cewa Hadiza Gabon Ta Amince Zata Auri Daushe Za’asha Gagarumin Biki A Kannywood.

Gaskiyar Magana akan cewa Hadiza Gabon Ta Amince Zata Auri Daushe Za’asha Gagarumin Biki A Kannywood.
Babbar magana yanzu haka Hadiza gabon ta Amince Zata Auri Daushe Za’asha Biki A Masana’antar Kannywood.
Babbar magana yanzu Yanzu Hadiza gabon ta Amince Daushe ya turo da magabata domin ta Amince Zata Aure shi kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji yadda wannan abun ya kasance..
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga Yadda Wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan al’kairi Akai Kalli Video Domin Kaji yadda abun ya kasance.
Kalli wannan video dake kasa👇👇👇👇👇👇👇👇
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa suna fatan al’kairi Akai.
Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
Tirƙashi! Yanzu Yanzu Jarumi Adam A Zango Yayiwa Dr Idris Dutsen Tanshi Martani Kan Kalamansa Ga Yan Fim ɗin Hausa.
Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A. Zango Yayi Martani Ga Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Dr. Idris Dutsen Tanshi.
Cikin Wani Bidiyo Da Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumunta, Yayi Tsokaci Kan Kalaman Shehin Malamin Na Haramta Sana’ar Fim.
Adam A Zango, Wanda Acikin Kalaman Da Yai Yake Cewa, “sama da shekara Goma Da suka wuce Yasha Yin Addu’a In Sana’ar Fim Ba Alkhairi Bace Allah Ya Gaggauta Cireshi Daga Ciki.
Inda Yaci Gaba Da Cewa Har Yanzu, Babu Abinda Yake Gani Sai Alkhairi Dakuma Tarin Daukaka Da Tarin Arziki.
Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Yace Akwai Gurbatattu Acikin Masana’antar.
Amma Ba Adalci Bane, Adinga Yi Musu Kudin Goro Ana Zagin Su Mai Makon Yi Musu Addu’ar Shiriya.
Allah yasamudace.