🏥 Magunguna

Ga igantaccen maganin ga magidanta

Ga igantaccen maganin ga magidanta

Ga igantaccen maganin ga magidanta

Ai Sharin Dan Allah Yan Uwa.

Masu Fama da Matsalar Karancin Ruwan Maniyi ko Shaawar su na wasa , a nemi

Aya

Danyan Dabino

Garin Hulba cokali 1

Zuma cokali 3

Yadda Za Hada

Idan ansamesu an wankesu sosai , se Ayi blending dinsu , bayan yahadu se azuba zuman da Garin Hulbar asake juyashi sosai.

Yadda Za a Sha

Za anashan karamin Kofi sau 2 arana har natsawon kwanaki 7 Insha Allahu zaayi mamakin Nasarar da za a Samu .

RUWAN MANIYYIN NAMIJI

Soda yawan lokaci Yawan ruwan maniyi a jikin namiji shi ke nuna karfin sha’awar dake gare shi na bukatuwar mace, Ita kuma wan nan sha’awa ita kan sa namiji yaji yana da bukatar kwanciyar aure da matar sa haka nan iya karfin sha’awar namiji iya inda zai gamsar da matar sa akan gado wata ma in bata da karfin sha’awa zai kureta ya zamana yana wahalar da ita.

Yawan maniyi a jikin namiji yakan nuna jaruntakar sa kuma yakan iya nuna cewa shi me lafiya ne wajen saduwa ko kuma samun haihuwa dukda Allah ke bada haihuwa a lokacin da namiji yake da ruwan maniyi yakanji dadin kwanciyar aure sosai fiye da wnda beda yawan ruwan maniyi saboda iya fitar ruwan maniyin ka iya jin dadin ka wajen lokacin da kazo kawo ruwa wato fitar da maniyi.

A lokacin da namiji ya rasa ruwan maniyi me yawa ba zai gamsar da matarsa ba haka nan kuma shima ba zaiji dadi sosai ba a lokacin da yazo tsitar da ruwa a yayin kawowa soda yawan lokuta me ruwan maniyi da yawa azzakarin shi tafi karfi da dadewa a tsaye bata kwanta ba kuma yakan iya komawa kan matar sa bayan yayi na farko ba kamar me karancin ruwan maniyi ba inyayi na farko baya iya komawa koda ma ya koma zaiji azzakarin shi kamar ana fizaganta za’a tsinke ta.

Wasu yawan ruwan maniyin su na halita ne wasu kuma magani suke anfani dashi domin su nsamar da ruwan maniyi me yawa haka nan wasu kuma sukan nemi kayan ganye ne ko kayan marmari ko wasu nau’i na abinci don ya samar musu da ruwan maniyi me yawa inda zasu iya gamsar da iyalin su akan gado, to koma ta wani hanya kabi kar ka manta akwai abubuwa na musamman masu kara ruwan maniyi kuma basu da illa a jikin ka sai dai ma su kara maka lafiya,

wasu kuma ciwo ne yake haifar musu da kankancewar azzakari ko daukewar shaawa ko karancin ruwan maniyi to a wan nan wajen ne zan iya cewa magani zaiyi aiki amma yana da kyau kasan irin maganin da zakayi anfani dashi don kar yazo ana kokarin neman lafiyar jima’i kuma a samo wani ciwon na daban.

Kadan daga cikin abinda za’a nema don karin ruwan maniyi sune kamar haka:

Ayi kokari a dinga cin kayan marmari akai akai musamman ayaba kankana gwanda apple da sauran su.

Haka nan ayi kokari a dinga cin ganye kamar su latas kabeji zogala da sauransu.

Haka nan inda hali naman kaza ko kuma wani dangi na cikin nama in likita be hana ka ci ba.

zakuma a iya samun kwan kaza da albasa a soya shi da man zaitun a dinga ci ayi haka kamar na wata daya.

Domin neman Karin bayanin ka tuntubemu a number kamar haka (0806 935 6901).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button