.
🏥 Magunguna

YANDA AKE RIKE MARTABAR

YANDA AKE RIKE MARTABAR

Dan uwa idan kana fama da matsalar saurin kawowa yayin jima’i da matar ka ko is’timan’i to ga magan

 

 

 

⚀▄⚀ ❦ *YANDA AKE RIKE MARTABAR SOYAYYA* ❦ ⚀▄⚀
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
皿 *gyaran fata* 皿 *gyaran jiki amare*皿 *sinadarin ma’aurata*
✆ *WhatsApp*
☏℡ +❷❸❹⓪❸❼❺❸❽❺❾❻
П *www.sirrinrikemijinki@yahoo.com*
⚀▄⚀ *BBM✎ D3C13938*
П *www.Sirrinrikemiji@gmail.com*
════════════════════
❦ *gyaran gashi*
❦ *gyaran nono*
❦ *maganin ciwon mara*
❦ *samun ni’ima*
❦ *gyaran jiki*
❦ *gyaran amarya gobe*
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓

 

 

 

babu shakka wannan hanyace da ake bi don rike martabar soyayya har zuwa tsufa, uwar gida mutafi a hankali kamar
haka: abu na farko shine: zama mai nuna soyayya ga mijinki, da ‘yan uwansa da ya’yansa, ki nuna masa kauna, da soyayya,ki nuna shi mai darajane a gareki, ki nuna cewa shi mai mutuncine
a gareki da kima,

 

 

 

idan zai je aiki sai kiyi mashi rakiya ki rike masa jaka kina cewa mai gida Allah ya baka nasara ya kareka, Allah yasa kadawo lafiya ya Kareka daga sharrin makiya,ni wallahi idan kaje gurin aiki sai naji kamar na biyoka, karka dade dan Allah( da sunan da kike kiransa mai dadi) sannan kuma kafin ya dawo kin gama abinci kinyi wanka, kin shirya masa abubuwa masu dadi, kin shirya tsab kina jiran shigowarsa,ki tarbeshi kina fara’a da nuna farin ciki da dawowarsa, da karbar kayan dake hannunsa, ki tayashi zama, da nuna masa ruwan wanka, da ya natsu sai kice masa mikakeso.

 

 

 

 

*(my love , my sweety ) da kalamai masu kyau, kirki kawo masa damuwa sai ya natsu, sannan ki nunawa kowa kina sonshi kuma ki rinka fada masa gaskiya kowane lokaci da bashi uzuri, kuma ki rinka bashi shawara cikin murya mai sanyi.*

✆ *WhatsApp*
☏℡ *+2348037538596*
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

 

⚀▄⚀❦ *ZAI KARA SONKI* ❦⚀▄⚀

*uwar gida idan kina son soyayyarku ta karu karki bari wasu su san sirrinku.*

_sannan karki bari wani namiji yasa mu dama gareki, ki rinka sanardashi kuskurenshi cikin ladabi da girmamawa, idan wani abun farinciki ya sameshi ki nuna farinciki mai yawa, da nuna damuwa da matsalarshi._

 

 

 

idan ya kiraki don wata bukatarsa sai ki amsa cikin gaggawa, da nuna masa cewa mai gida nayi sa’a dana sami miji irinka, dan kazama kaine sinadarin rayuwata, burina shine inga na faranta
maka zuciya, aduk lokacinda naga ranka yabci sai inji duniyar ba dadi

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

 

⚀❦ *ABUNDA KEKAWO RUSHEWAR SOYAYYA* ❦⚀

*hakika ita soyayya kamar wani ginine da ake shanwahala wajen ginashi musamman acikin zuciya, kuma ake renonsa don kada wani kwarzane ya sameshi ballema haryakai ga rushewa, don gudun faruwar hakan dolene a lura da wadannan shawarwari kamar haka*

 

 

 

 

☻☈ *da farko dai dolene kidage kizama mai gaskiya a gurin mijinki tayadda baya shakkarki aduk inda yake aduk inda kike*

 

 

 

 

▻misali anan shine: idan kika cewa mijinki ga inda zaki to karki wuce wannan wajen, sannan idan harzaki fada masa magana kitabbata gaskiyace domin idan yagane kina masa karya zai
tsaneki.

to kinga tundaga nan soyayya ta
shiga rushewa
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

⦿ *RASHIN DA’A* ⦿

rashin da’a shima wani mugun abune wanda ko shi kadai zai iya rushe soyayya, zaiga kin rainashi bincike ya
nuna cewa duk wanda ka raina daga sanda ya fahinci ka rainashi zai ji ya tsaneka shima, kinga matsala ta faru kenan saboda haka rashin yin da’a ga miji yana kawo rushewar soyayya sai kiga kinshiga cikin nadama.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

 

 

◉⁌ *RASHIN HAKURI* ⁍◉

shima rashin hakuri yakan iya rusa soyayya, misali idan kika nemi wani abu wurin mijinki sai ALLAH bai hore
masa abunda zai makiba to kiyi hakuri, ko kuma yayi maki laifi sai ki jure kiyi hakuri komai yawuce, sai bayan wani lokaci sai kisanar dashi cikin natsuwa.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

☐▾▾▾ *RASHIN KUNYA* ▾▾▾☐

shima rashin kunya dayane daga cikin
cututtukan da suke ruguza soyayya, kuma koba komai ai bai kamataba mutum yazama yana yiwa nagaba dashi rashin kunya kuma koke akaiwa rashin kunya bazaki ji dadiba kilama sai kin
dauki mataki to balle kiyiwa masoyinki, uban ya’yanki mai kaunarki kuma koba komai ba maison acemasa wane bakada
kunya kuma ba maison ayi masa rashin kunya mutanen kirki basa son marar kunya saboda haka kizama mai kunya don rashin kunya yana rushe soyayya.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

◉▾▾▻ RASHIN TAUSAYI▾▾▻◉

shi tausayi wani abune mai muhimmanci a rayuwa, kuma tausayi tsakaninki da mijinki yana kara tabbatar maku da soyayyarku, rashinsa kuma yana rushe soyayya da gaggawa don daga lokacinda mijinki yagane baki tausayinshi da rashin kulawa da damuwarshi da yawan korafi akai’akai hakika kaunar dake tsakaninki da mijinki zata ragu sosai kuma daga ya ganki sai kawai yaganki a matsayin yarmatsala kinga kinjanyo rushewar soyayya.

 

 

 

 

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
⊗ *ZINARIYAR MACE WAJEN MIJINTA* ⊗
✆ *WhatsApp*
☏℡ *+2348037538596*
≫ *www.sirrinrikemijinki@yahoo.com*
≫ *www.Sirrinrikemiji@gmail.com*

∩ *MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE* ∩

gamai samun daukewar ni’ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki.

 

 

 

 

∑ *aya*
∑ *zuma*
∑ *dabino*
∑ *garin sallaja*

sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma.

*WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI*
mijinki zai ji kin canza sosai.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

✪ *SINADARIN MA ‘AURATA* ✪

shi wannan wani sinadarine mai albarka wanda ake yi masa lakabi da sinadarin ma’aurata, kuma yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta.
zaki samu:

✫ *furen zogale*
✫ *zanjabil*
✬ *habba*
✬ *garin raihan*

 

 

 

sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina safe da yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan
hadin.

 

 

 

*HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN:*

ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan sudan,da matan jordan
suna yinshi yana kara ni’ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki zama yar gaban goshi.

✭ *kankana mai kyau*
✭ *zuma*
✭ *raihan*

 

 

 

sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❉▾▾▾ *RASHIN SHA’AWA* ▾▾▾❉

akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala
shine sai kisamu.

 

 

﹆ *zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya*
﹆ *karanfani*
﹆ *citta*
﹆ *masoro*
﹆ *kinba*

 

 

sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa)
mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.

 

 

 

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❉ *NI’IMA◦ SINADARI MAI DADI* ◦❉

ga wani hadi na musamman dan karin ni’ima da nishadi da dadi.

▾▾▾ *ya’yan zogale*
▾▾▾ *kankana*

sai ki dakesu guri daya suyi laushi sai ki rinka sha da nono safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

☒ *DON FARIN CIKIN MA’AURATA* ☒

shi wannan wani hadi ne da akeyinshi dan farin cikin ma’aurata, kuma yana sa asamu nishadi da kuma karin ni’ima da dadi, yanda akeyi shine za’a samu.

 

 

▻-kankana mai kyau sosai( a yayyankata)
▻-ya’yan zogale
▻-kumasoriyya ta asali
▻-ayaba mai kyau sosai

 

 

ya’yan zogale da kumasoriyya za a dakesu da kyau suyi laushi, sai ki rinka diban karamin cokali na garin maganin kina hadawa da wancen kankanar da ayaba da madara ta ruwa, sai ki yamutsasu ki rinka sha, sau biyu a rana safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

sannan▻ kuma in zaki kwanta da daddare sai ki hada farin miski da zuma farar saka da man zaitun mai kyau ki rinka shafawa a gabanki,zai kashe kwayoyin cututtuka da gamsar da maigida da nishadi

 

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 

 

﹆ *DON MAGANCE ZAFIN SADUWA:* ﹆

wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.

◘-dabino
◘-garin ridi
◘-garin habba
◘-da garin raihan

 

 

sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

 

 

✆ WhatsApp
☏℡ ②③④⑧⓪③⑦⑤③⑧⑤⑨
▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇

WhatsApp
+234 803 753 8596

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button