.
📻 Labaran Hausa

Cikekken bayani kan hukuncin kisa da aka yankewa abduljabbar.

Dalibai, malamai da sauran gama-garin jama’a sun yi martani mai daukar hankali kan hukuncin da aka yankewa Sheikh Abduljabbar Kabara.

Rahoton da muka hada ya tattaro mafi akasarin abin da jama’a ke cewa a bakin kotu bayan yanke hukunci.

Kotu ta yankewa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan shafe watanni ana sauraran hujjoji Jim kadan bayan yanke hukuncin ne jama’a a bakin kotu suka shaidawa Legit.ng Hausa abin da suka ji da wannan hukunci Jama’ar kafar sada zumunta sun bayyana kadan daga ra’ayoyinsu kan wannan babban hukunci mai daukar hankali Read more:

Wakiliyar Legit.ng Hausa a jihar Kano ta halarci zaman kotun, ga kadan daga martanin jama’a da ta tattaro mana. Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng! Martanin jama’a bayan hukuncin kotu Musa Bello wani magidanci da ke zaune a kofar kudi yace:

“To mu dai bamu da abinda zamu ce dai Allah ya kare wani da aikata irin wannan danyen aikin da sunan kare ma’aiki.” Isma’il yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah, mun yiwa Allah godiya bisa wannan hukuncin” Wani dalibinsa da bai bayyana sunan sa ba cewa ya yi: Read more:

Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇👇👇

“To mu dai bamu da abinda zamu ce dai Allah ya kare wani da aikata irin wannan danyen aikin da sunan kare ma’aiki.” Isma’il yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah, mun yiwa Allah godiya bisa wannan hukuncin” Wani dalibinsa da bai bayyana sunan sa ba cewa ya yi: Read more:

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button