A gurguje Kotu ta yankewa Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya
WULAKANCI TUN DAGA DUNIYA
Hakika taba kima da darajar Annabi (SAW) babban bala’i ne
Audu Jebberi ya taba darajar Annabi (SAW) ya hadu da hukuncin da ya dace dashi
Hukuncin kisa ta hanyar rataya
Hukuncin kwace Masallatai guda biyu
Hukuncin kwace Litattafai
Hukuncin hana sauraron karatunsa
Hukuncin haramta manna hotonsa
Tun anan duniya kenan ya wulakanta ya kaskanta, saura ya isa lahira
Allah Ka kara wa Annabi (SAW) daraja أمين
KATON JAKI DA DAKON LITATTAFAI
Bayan da Kotun Musulunci ta zartar masa da hukuncin kisa ta hanyar rataya, Kotu ta kwace Litattafansa gabaki daya saboda katon jaki ne, kwatankwacin yadda Allah Ya bamu misali da Jaki wanda yayi dakon Litattafai bai san abinda ke cikinsu ba a Qur’ani cikin Suratu Jumu’ah
Kotu bata barshi haka ba, ta kwace Masallatansa guda biyu da yake yiwa Manzon Rahama (SAW) batanci
Tsinannen Zindiki zai bar duniya wulakantacce, zai isa lahira a cikin sahun manyan Zindikai da k@furai da suka yiwa Annabi (SAW) batanci
A yau darajar Kano da Malamanta da jama’arta masoya Manzon Allah (SAW) ya dada karuwa a cikin zuciyata, domin dukkanninsu sun bada gudunmawa wajen kawo karshen wannan zindiki tsinanne haihuwan asara a ban kasa
Yaa Allah Ka kara tsine wa Audu Jebberi albarka, Ka hadashi da dukkan bala’i da musiba
Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇👇👇