.
🏥 Magunguna

Maganin Na

Maganin Na

Maganin Karfin Azzakari Yadda Zaka Gamsar Da Mace da huri lokacin jima’i

Maganin Qarancin Ruwan Maniyi A Cikin Sauki:

Abubuwan Da za a tanada

1..Dabino

Za a Nemo dabino Mai laushi misalin Rabin kwano. Da qaramin gwangon madara, a cire diyan dabinon a zuba ruwa a Kofi Sai a jiqa ya kwana.

Da safe a tace shi sannan a zuba Rabin gwangon madara a gauraya.

Mai ciwon suga Kar ya sha, haka wanda madara ke burkucewa ciki Kar ya sha.

AMFANIN SA

1. Yana qarawa namiji yawan ruwan maniyi.

2. Yana qara Qarfin kwakwalwa da gyara tunani.

3. Yana qara sha’awa tsakanin ma’aurata.

4. Yana qarawa Mata Ni’ima.

5. Yana qara yawan jini.

6. Yana qara qarfi da Kuzari a jikin dan adam.

7. Yana qara ruwan nono ga mata.

8. Yana taimakawa namiji Mai Qarancin sha’awa.

A jarraba domin neman dacewa.

Allah ya taimaka.

CUTAR DA ISTIMNA’I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA;

Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna’i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala’in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.

WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA’I:

Abinda ake Nufi da istimna’i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al’aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Masturbation, kokuma Soapy,

MAZA :

Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha’awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima’in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al’amari na sha’awa har ya kawo yayi release

MATA:

MATA Na amfani da Yatsu biyu ko daya

ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima’i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (Dildo) ko candle ko Kasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin farjinsu suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dantsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna’i ko masturbation da hausa kuma Zinar Hanu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda suka yi Auren amma suka rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)

*ISTIMNA’I HARAMUN NE*

Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya

bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima’i da asalain mace Haka itama macen da take yin Istimna’i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi’a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye

*DALILAN DA YASA ISTIMNA’I YAKE LALATA AL’AURAR MAZA DA FARJIN MATA*

(1) Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace

Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka

a kan zakarinka kana ta D’ad’e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima’i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri kaman ruwa haka zaka ganshi

Haka itama Mace , lokacin da take Saka yatsa

ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da Naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace kaman zakarin Namiji saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala

(2) Cutar da Zuciya ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima’i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya , babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima’i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima’i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna’in ma kusan yafi asalin Jima’in dadi a wajen sa, haka itama kuma mace

sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima’in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana’i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai

(3) Lokacin da Mutum yazo yin release a lokacin da yake Yin istimna’i wato zinar Hanu, zaka samu ba mace bace a jikinsa ba, kokuma itama ba Namiji bane a jikinta ba, kawai ita kadaice ko ince shikadaine, saboda haka Rashin Wannan jin wani a jiki din balle a kankame juna hakan ne zai sa yunkurowar wasu kwayoyin halittu daga jikin me yin Istimna’in a daidai lokacin da zai yi release ko zai kawo sai su yunkuro da nufin kara masa kuzari da karfin da yakamata ace ya rungumi mace ko ya kankameta haka itama sai kuma wadannan kwayoyin Halittun sai su samu shi kadai ko ita kadai take, hakan zai cutar da su sosai sai su dinga mutuwa daya bayan daya yau da kullum sai ya zama basa iya wannan yunkurowar me karfi kamar dah, saboda an riga an kassarasu sun mummutu da yawa sun dawo “yankadan, Sai ya zama hatta dadin ma da mutum zai ji dan kadan ne saboda yau da kullum da mutum ke yi, kuma su wadannan kwayoyin halutun suna ko ina a jikin mutum shiyasa suna iya haddasa matsalolin daban daban a jikin mutum.

*MATA MASU MADIGO(LEZBIANISM)*

Haka ma Mata masu aikata Madigo (Lezbianism) ke fama da irin wadannan matsalolin saboda Yatsu da ake saka musu a cikin farji, saka yatsun kan haddasa cututtuka dabam dabam iri iri, kuma dole Su ji in ba madigon ko sa hanun suka yi ba basa jin dadi, kuma basa sha’awar Namiji kwata kwata, saboda inda yatsan kan iya shiga ya tabo musu zakarin namiji bazai iya tabowa ba, haka kuma gogayyar Beli da suke yi nan ma Namiji bazai tsaya bata lokaci a jima’i yana Taba ko wasa da belin mace har sai ta kawo ba,

Kasancewar Beli ko Dantsaka shine Wajen mafi Saukin tayarwa da mace sha’awa sosai, toh amma a asalin jima’i ai ba a daukar lokaci ana wasa da shi, amma a Madigo ana daukar tsawon duka Lokacin ne ana wasa da shi har bukata ta biya, kuma yatsu da suke turama juna shima kan daddauje Structure da shape na naman Farji gaba daya.

*MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA’I ZINAR HANU KE HAIFARWA*

(1) Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace

ya zama bata da sha’awa kwata kwata

(2) Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas.

(3) Bushewar Farji ga Mace

(4) Lalata kamannin naman cikin Farji

(5) Saka ciwon kai me tsanani

(6) Ciwon ido ko rashin gani sosai

(7) Hana ibada yadda ya kamata

(8) Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi kaman aure

(9) Ciwon baya ko kafafu

(10) Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu kama da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane

*MAGANIN ISTIMNA’I (MASTURBATION) KO ZINAR HANU NA MATA DA MAZA:

Da farko Mutum kawai ya tuba ya dena, Annabi S.A.W ya riga ya bamu shawara mu dinga azumi in sha’awa ta damemu, saboda haka babu wani uzuri mutum ya zo ya kallafawa kansa wata masifa yana biyawa kansa bukata ku sani laifin zina ake rubuta muku, Saboda ayar da tayi magana a kan suffar “yan Aljannah a cikin suratul Mu’uminun, da take cewa

WALLAZINAHUM LI FURUJIHIM HAFIZUN= Wadanda suke tsarkake Farjinsu basa zina

ILLA ALAA AZWAJIHIM AW MAA MALAKAT AYMANUHUM FA INNAHUM GAYRU MALUMIN

Sai iya ga matayensu na Aure ko mazajensu na Aure kokuma wani abinda Hannun damansu ya mallaka na baiwa ko kuyanga, Hakan bai zama abin zargi ba,

FA MANIBTAGA WA RAA’A ZALIKA FA ULAA’IKA HUMUL AADUN

Duk wanda ya aikata sabanin haka kuma toh hakika ya zama dan ta’adda

Toh kaga a nan Ashe ka yi zina ba da matarka ba ko wani abu na halal ba Ta’addanci ne kenan, bisa wannan ayar ce gaskiya ana iya karfafa cewa Haramun ne yin Zinar Hanu ko Istimna’i

Saboda haka Babban Magani na Farko shine me aikatawa kawai ya dena ya tuba kuma yayi ta istigfari, Sannan ya dinga azumi kokuma yayi aure, koda yake ana samun masu Auren ma wasu suna yin istimna’in kuma maza da matan dukgabadaya, Jama’a a tuba a dena Zinar hanu .

*MAI KARATU*

Nasan yanzu Me karatu ya Matsu yaji an fadi sunan wani magani wanda zai magance Matsalar da Istimna’in ya haifar, Magana ta gaskiya akwai magani saidai ko an bayyana zai yi wuya ka/ki iya hadawa da kanka/kanki, saboda haka dole fa aiki sai me shi, Saboda haka duk me Bukatar Waraka daga Matsalolin da Istimna’i ke haifarwa kamar:- ★Raunin mazakuta ★kankancewar Mazakuta

★Bushewa Farji ga Mata ★Lalacewar Kamannin Farji

★Rashin Ni’ima ga mata ★Rashin Ruwan maniyyi yawansa ko Kaurinsa ga maza

★ Rashin yin Release da wuri ga mace, ko ma rashin yin Release kwata-kwata ga mace.

★ Ciwon kai

★ciwon baya

★Mantuwa

★Ciwon jiki

★ Ciwon gabobi da sauransu,

InshaaAllahu Allah ya horemin maganin da in aka yi Amfani da shi na sati biyu zuwa uku duk wadannan Matsalolin zasu kau inshaallah, kuma lafiya zata dawo Cikin ikon Allah, Amma Idan ansa ya qini azuciya cewa allah ne mai yi bawai wani dan Adam ba.

To duk me Bukata sai ya kirani tunda ga Lambar wayata na sa, Ubangiji Allah ya Gafarta mana Zunubanmu Manya da kanana Allah ya bamu lafiya me Amfani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button