Advertisement
🏥 Magunguna

Maganin karin ni’ima matsi da kuma sanyin mara

Maganin karin ni’ima matsi da kuma sanyin mara

Advertisement

Maganin karin ni’ima matsi da kuma sanyin mara

Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

Abubuwan da ake bukata :

– Garin Hulba
– Gabaruwa
– Ruwa

Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.

Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.

Insha Allahu zaaga abin mamaki sosai

Yadda zakuyi hadin maganin da zai rabaku da matsalar saurin inzali lokacin jima’i

Hanyoyin magance saurin inzali suna da yawa , wasu hanyoyin na yiwa wasu aiki, wasu kuma sabanin haka , don haka ga hanyoyi kamar haka da mutum zai iya jarrabawa domin neman dacewa:

(1) A nemi citta (ginger) musamman ɗanya, a wanke a kuma karkare ta , sa’annan a dake ta , ayi shayi da ita , bayan an tashe ta a kofin shayi sai a zuba zuma ta bada ɗanɗano asha shayin da ɗumi. Ayi hakan safe da rana.

Citta nada sinadari mai zafi na “gingerol” mai sanya yawan gudanar jini ga laura , wanda hakan na sanya ƙarfin gaba da jinkirin kawowa.

(2) A nemi man na’a-na’a (peppermint oil) mai kyau, musammman ɗan Misra ko na kamfanin Hemani (Pakistan) . A wanke gaba da ruwan dumi , a goge lemar sa’annan a shafa man ga zakari ya shiga fata, ga kai (glans) da tsawon sandar zakari (shaft) , amma banda kofar fitsari (urethra).

Musamman a shafa idan zakari yana mike, sai jira bayan minti 10 zuwa 15 sa’annan a sadu da iyali. Man na’a-na’a na rage “sensitivity” na zakari , wato rage kaifin ɗanɗano da zakari keji ta yanda zai hana kawowa lokacin jima’i.

Haka kuma za’a iya amfani da man kanimfari (clove oil) mai kyau a maimakon man na’a-na’a. Bugu da kari, man kanimfari na maganin karfin gaba.

(3) Fita daga gaban mace na ‘yan mintoci a lokacinda mutum yaji ya kusa kawowa, da kuma fita daga cikin farji da matse kan zakari da hannu (squeeze and pause technique/penis grip) a lokacinda mutum yake akan hanyar kawowa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button