.
🎬 Hausa Series Fim

KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

 

 

*GYARAN JIKI MA’AURATA

*INGANTATTU MAGUNGUNA FARIN CIKI MA’AURAT

 

 

*♻SA MAIGIDA GODIYA♻*

🍂garin dabino
🍃 zuma
🍁 minannas.

 

 

Yadda Zaki hada shine:

 

 

 

Idan kika sami dabino ki bare shi, sannan sai ki shanya shi ya bushe, bayan ya bushe sai ki kawo dan minannas Dinki sai ki hada shi da wannan busasshe dabino naki, sai ki dake shi ya yi lukul, wannan hadin naki Zaki hada shi a cikin zumarki mai kyau ki kwaba sannan sai ki dunga shan cikin babban cokali, kullum kina sha sau biyu safe da yamma.

 

 

 

 

Wannan hadin yana da matukar muhimmanci ga mace mai miji ta sashi.

Domin kuwa yana da kyau kuma zai baki dukkan abin da kike nema, domin kuwa Zaki samu sa albarka da godiya daga maigidanki

 

 

.
*🌿DON KARA WA KANKI NI’IMA🌿*

🍉 ruwan kankana.
🍂 kwai.
🍃 zuma.

 

 

 

Idan kika sami kankanarki Zaki tace ta, ki sami ruwan cikin karamin kofi sannan sai ki kawo kwanki guda daya sai ki fasa shi a cikin ruwan kankana sannan sai ki kawo zumarki cikin babban cokali biyu, sai ki shanye wannan yan’uwa muddin kuka daure da shan wannan to kuwa ina mai tabbatar muku zaku ga aikin da cikawa domin kuwa wannan hadine mai kyau, yana Kara mace ni’ima.

 

 

 

 

*☘DON JAWO HANKALIN MAIGIDANKI☘*

🌱 madarar ruwa.
🍌 ayaba.
🌿 garin dabino.
🍃 garin aya.

 

 

 

 

Idan kika San madararki ta ruwa gwangwani daya, sai ki sami ayabarki kamar manya guda biyu, sai ki yayyanka ta kanana a cikin madarar ruwan, wacce kika sami kofinki kika juye, sannan sai ki kawo garin dabinonki cikin karamin cokali sai ki zuba a hadin madararki sannan sai

 

 

 

 

 

 

ki kawo garin ayarki shima cikin karamin cokali sai ki zuba a Kai, sai ki hada ki gauraya shi sai ki shanye wannan hadin ne mai kyau sossai, sannan yana Kara wa mace ni’ima ,da samun yadda ake so a wajen maigida.

 

 

 

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button