Indai Ka Fara Shan Wannan Ka Daina Saurin Kawowa Yayin Jima’i Kenan, Kuma Azzakarin Ka Zaiyi Ƙarfi Da Girma.
Indai Ka Fara Shan Wannan Ka Daina Saurin Kawowa Yayin Jima’i Kenan, Kuma Azzakarin Ka Zaiyi Ƙarfi Da Girma.

Indai Ka Fara Shan Wannan Ka Daina Saurin Kawowa Yayin Jima’i Kenan, Kuma Azzakarin Ka Zaiyi Ƙarfi Da Girma.
Amfanin Ganyen Lansir Ga Lafiyar Jiki
Lansir daya ne daga cikin ganyayyakin da wasu da yawa ke amfani da shi a fannoni da dama, musamman ma a tafasa shi a rika sha kamar Tea, ko a yayyanka ganyen a sanya a abinci arika ci da dai sauransu.
Wasu na amfani da shi ne kawai ba tare da sanin tarin amfanin da yake da shi a jikkunan da lafiyar mu ba. Tabbas Lansir abu ne da yakamata mu cigaba da amfani da shi, idan har kuma bamu taba amfani da shi ba, ya kamata mu fara amfani da shi saboda bincike ya tabbatar kuma ya nuna cewa: Yana da matukar amfani a jikin mu da kuma lafiyar mu.
YADDA AKE AMFANI DA SHI.
Za a samo ganyen lansir sai a wanke shi sosai a tsaftace shi sai a samo lemon tsami kadan a hada shi da ganyen Lansir ɗin, sai a zuba musu ruwa kofi 3 a ciki, a dora a kan wuta abarshi yakai mintuna 30 sai a sauke kuma a tace, sai a sha kofi 2, tsakanin shan kofi na farko da na 2 a bar tazarar akalla mintuna 15.
A samo ganyen Lansir sai a tsaftace shi a cire duk wani ganye wanda ba kore ba a jikinsa, sai a yayyanka shi a zuba masa ruwa kimanin kofi 2 sai a tafasa shi, idan yatafasa sai a sauke shi a barshi yayi mintuna 5 bayan ya huce sai a tace shi a rika shan kofi 1 kullum da safe kafin aci abinci.
A tsaftace kuma ayayyanka ganyen Lansir din sai a sanya shi a tafasa da ruwa, sai a barshi ya huce kuma a sanya shi a cikin wuri mai sanyi kamar firjin da tayadda zaiyi sanyi ba sosai ba, sai a rika shan kofi 1 da safe 1 da yamma.
Fa’idar Shan Wadannan Hade-Haden Na Lansir shine zai tsaftace maka Jini zai karama kuzari da kuma inganta lafiyar jinin jikinka baki daya.
SOYAYYA DA YAR SECONDARY!
Dole ka kasance me matukar hakuri da ita, kada kayi tsammanin samun wadatacciyar soyayya daga gareta, hakanan ba zaka kirata a waya duk lokacin da kaso ba, koda iyayenta sunsan da zamanka bai zama lallai ka dinga samun ganin ta a kowanne sati ba,
Suna da dad’in sha’ani sosai, musamman da yake suna tashen kuruciya, wannan zai baka damar da zaka dorata a bisa tsarin yanda kakeso ku kasance, amman faa dole ka zamto me kawar dakai daga mafi yawan shirmenta, za ta bata maka rai cikin saninta a wasu lokutan, bawai don ta rainaka ba sai don kawai tana ganin hakan kamar ba komai bane,
Kada ka damu da rashin kiranka da bata yi a waya, saidai kai ka kirata, wannan baya nuna rashin sonka, bari dai dole ta kasance hakan kasancewar matakin shekarun da take shine yafi kowanne jin kai ga mace,
Kasa a ranka, za ka jure kiran budurwarka me matakin secondary a waya ba tare da damuwa da rashin kiranka da bata yi ba, Sannan kasa a ranka zaka kyautata mata a kowanne lokaci ba tare da la’akari da rashin wadatacciyar soyayyar da baka samu daga gareta ba,
A karshe za ka ci ribar dukkan wannan hakurin da kayi, idan kuwa har ka gaza hakuri da ita a yanda take, to a karshe dole rabuwa ce zata shiga tsakaninku, daga nan kuma wanda ya fika sanin hanyar da za’a bi da ita yazo yayi awon gaba da zuciyarta!
Wadatacciyar soyayya ana samunta ne kadai daga macen da ta haura shekara 20, domin ita a sannan tana wani mataki ne wanda ba kalaman soyayya tafi bukata ba, auren kaco kam dinsa shine babban muradinta a wannan lokaci, kaga kuwa dole ta nuna maka soyayya wadatacciya, domin ko hakan zaisa ka gaggauta fitowa domin a tsayar da ranar aurenku.
By Edutetimes.com