Domin magance jin zafin saduwa da maigidanki ga maganin da zakiyi.
Domin magance jin zafin saduwa da maigidanki ga maganin da zakiyi.

Domin magance jin zafin saduwa da maigidanki ga maganin da zakiyi.
Yanayi yana faruwa wanda mace zata kasance tana jin zafi a lokacin da ake saduwa (jima’i) da ita.
Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhalli.
Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da Mijinta yake kwanciya da ita.
Sabida haka, akwai hanyoyi daban daban, wadanda mace zata bi domin magance wannan matsalar.
Wannan wani hadi ne da ake yi don magance zafin saduwa ko
rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.
Abubuwan da Mace zata nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.
(1) – Garin Habba
(2) – Garin Ridi
(3) – Garin Raihan
(4) – Dabino
Bayan kin samo wadannan abubuwan da yadda zakiyi hadin maganin da kuma yadda zaku sha akan ka’ida.
Za’a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.
Allah ya bada sa’a ya wuce gaba

Domin samun karin bayani 09029222137
Kukiramuta wannan numbar domin karinbayani.
‘Yar uwa idan kina so Nonon ki ya ciko koda ya zube domin Mijin ki yana sha’awar su to ga magani
Thanks to the Almighty Allah, wanda ya nuna mana karshen Mining din Core akan wayoyi bayan mun shafe shekaru biyu muna yi, Allah yasa albarka wa abinda muka samu.
~ Allah yasa ya zama alkhairi gare mu, ‘yan uwan mu, abokan mu, Addinin mu da dukkan Musulmi.
Allah yasa muga alkhairi me yasa fiye da abinda muke fatan gani, wasu mun fara Mining din dasu Amma Allah ya dauki rayuwar su kafin yau, Allah kaji kansu, wasu mun fara lafiyar lau Amma yanzu ana kwance babu lafiya Allah ya yaye musu.
~ Muna fata idan Core ya fito da daraja zamu kafa Foundation wacce zata kunshi:
1. Suna da Registration da gwamnatin Nigeria.
2. Manufofin ‘yan Crypto kawai Foundation zata kare a duk fadin Nigeria.
3. Samar da tsayayyun Lauyoyi da jagoranci wa ‘yan Crypto, domin tafiya ‘daya da manufa ‘daya da murya daya.
4. Aiyukan Foundation din zai kasance taiamakon marasa lafiya, gajiyayyu, masu Nakasa, wadanda Ambaliya ko Gobara ta afka musu.
5. Foundation din zata dinga kashe kudi iya karfin ta domin biyan masana, masu bincike domin Nemo projects masu karfi wa mutane, Mining, Trading, Analysis da sauran su.
6. Zamu so Foundation ta dinga daukan nauyin matasa zuwa kasashen waje karatu akan wannan harkar.
7. Samar da Rijiyoyi, Boreholes da Gadoji a kauyuka ko Unguwannin dake cikin matsala irin haka.
8. Karkashin wannan Foundation zamu so a sake samun wasu Foundations irin wannan nan gaba, masu manufofi sababbi irin wannan dai dai da zamanin da ake rayuwa a ciki, in sha Allah.
9. Samar da Sabon Social Media Network Mai kama da WhatsApp ko Facebook da ‘yan Crypton Nigeria zasu koma ciki mafi yawa, in sha Allah.
~ Za muyi wadannan abubuwa ne in sha Allah da taimakon wadanda suke cikin harkar, da kudin su, da ilimin su, da sanayyar su, zamu kafa wa Foundation din Wakilai daga Jihohi, da kuma kafofin sadarwar.