.
🏥 Magunguna

CUTUTTUKA DA MATA ZA SU IYA FUSKANTA IDAN KWAYOYIN HALITTA SUKA MUTU

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

1.Haifar da kwayoyin cuta (Infection) da za su baibaye al’aurar mace wadanda za su iya kara hadarin jawo nakuda tun lokacin haihuwa bai yi ba, da kuma hadarin saurin kamuwa da cututtuka masu alaka jima’i kamar ciwon sanyi da sauran su.

2. Yana iya jawo kwayoyin cuta ga mahaifa da kwayayen haihuwa da aka fi sani da Pelvic inflammatory disease (PID). “Wannan al’amari na iya hana mace samun haihuwa kwata-kwata, ko kuma ya sa mace ta dinga daukar ciki a wajen mahaifa,” in ji Dakta Hauwa.

3. Wata mujallar lafiyar mata ta Amurka ta intanet WebMD, ta ce wani bincike da aka yi ya gano cewa mata masu wanke al’aura da sabulu ko sinadarai sun fi fuskantar hadarin kamuwa da cutar PID.

4. Akwai kuma yiwuwar mace ta dinga fama da matsanancin kaikayi a gabanta, ko kuraje su fito mata ko kuma al’aurar ta dinga tsagewa.

5. A wasu lokutan wani ruwa mai kauri mai kalar dorawa ko kore mai kuma wari zai ta fitowa daga gaban mace, wanda dole sai ta je asibiti don a magance shi.

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button