.
🏥 Magunguna

Domin ka gamsar matarka yadda kake so ga hadin da zakayi domin karawa kanka sha’awa da maganin sanyi.

Domin ka gamsar matarka yadda kake so ga hadin da zakayi domin karawa kanka sha’awa da maganin sanyi.

Domin ka gamsar matarka yadda kake so ga hadin da zakayi domin karawa kanka sha’awa da maganin sanyi.

Duba da yadda mutane da dama suke magana akan sha’awa tayi musu karanci har suna ikirari akan cewa babu wani jin dadi a cikin aure, idan aka dauke fa’idar da take da ita a cikin.

Bisa wannan dalili yasa muka gani ya dace ace mun kawo muku wannan kyakkyawan hadin domin magance matsalar rashin sha’awa dake damun ku.

Abubuwan da zaku nena domin hada wannan maganin sune kamar haka.

(2) – Kwakwa

(3) – Danyar Aya

(4) – Danyen Zogale

(5) – Kankana

(6) – Cukwai

(7) – Mazarkwaila

(8) – Nonon Rakumi

Bayan kun gama samo wadannan abuhuwan ga yadda zakuyi hadin nasu.

Zaki samu aya Danya sai Dabino ki cire kwallon da danyen Zogale da Kwakwa da Kankana da Cukwi sai Mazarkwaila.

Sai ki hada ki markadasu sannan ki dauko Nonon rakumi ki zuba ki gauraya kina sha, zaki yi mamaki yadda zai dunga aiki ajikinki.

Yadda zakuyi hadin Namijin Goro

Namijin goro tana daga cikin itatuwa masu amfani ga lafiyar dan Adam, ta hanyoyi da dama akan abinda ya shafi garkuwar jiki har zuwa ga karfin mazakuta.

Bisa wannan dalili yasa muka ga ya dace muyi amfani da damar da muke da ita mu sanar daku yanda zaku magance ciwon sanyi da namijin goro.

Zaku nemi kayan hadin kamar haka.

(1) – Namijin Goro

(2) – Citta mai yatsu

(3) – Tafarnuwa

(4) – Zuma mai kyau

(5) – Lemon Tsami

Bayanin Yadda Za’a Hada: Zaki Samu citta da namijin goro da tafarnuwa ki jajjaga ki kuma yanka lemon tsami ki tafasa da bawon tare da sauran kayayyakin, idan ya dafu sai ki tace ki dunga sha kaman shayi rabin kofi sau uku a rana na sati 2.

Allah yabamusa,a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button