.
🏥 Magunguna

Amfani ‘Yayan Kankana Bakwai (7) A Jikin Dan Adam Da Ya Kamata Ku Sani

Amfani ‘Yayan Kankana Bakwai (7) A Jikin Dan Adam Da Ya Kamata Ku Sani

Amfani ‘Yayan Kankana Bakwai (7) A Jikin Dan Adam Da Ya Kamata Ku Sani

A Bincike Mu Na Ma’aikatan Shafin Dalatopnews Mun Gano Amfani Yayan Kankana Bakwai Da Ya Kamata (7) Ku Sani A Jikin Dan Adam.

Kankana tana da matukar mahimmacin kuma sananniya ce a cikin ‘ya’yan itatuwa, wadda ya’yanta ke dauke da sinadarai masu gina jikin dan adam, kamar su vitamin B, niacin, folate da cuma irinsu magnesium, potassium, manganese, iron, zinc, phosphorus da copper.

Ga wasu daga cikin amfanonin ‘ya’yan kankana a jikin dan adam:

1. Ya’yan kankana suna water da jikin dan adam da sinadaran magnesium wanda ke taimakawa zuciya wurin harba jinni da kuma magance ciwon diabetis.

2.Yayan kankana suna da sinadarin lycopene wanda keda kyau ga fuskar dan adam da kuma kara lafiyar namiji.

3. ‘Ya’yan kankana suna samar da sinadarin multivitamin B, wanda yana karawa jiki lafiyar jinin dan adam.

4. ‘Ya’yan kankana ana amfani dasu wurin magance ciwon diabetes, idan aka tafasa ruwa yayan kankana 1 litre na tsawon mintina 45, sai a ringa shan ruwan kamar shayi.

5. ‘Ya’yan kankana suna taimakawa wurin samun karfin jiki bayan rashin lafiya sannan kuma suna kara kaifin tinani.

6. Kusan fiye da rabin ‘ya’yan kankana na dauke da mai a cikinsu wanda kusan 20% sina darin Fat ne a cikin ‘ya’yan kankana wanda ke sanya girman jiki.

7. Jikin dan adam na bukatar amino acids wanda jikin dan adam baya iya bayar da irin wadannnan sinadarai sai dai daga abinci idan mutun yaci. ‘ya’yan kankana suna da irin wadannan sinadarai masu karawa dan adam lafiyar jiki da karfi

Zaku Iya Tuntubar A Wannan Lambar Wayar Domin Karin Bayani Akan Magance Matsalolinku

Whatsapp:+2347013008931

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu So karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button