Advertisement
🏥 Magunguna

In Ki San Bakya Iya Gamsar Da Mai Gida Yayin Jima’i Kiyi Wannan Hadin Domin Karawa Kanki Matsi.

In Ki San Bakya Iya Gamsar Da Mai Gida Yayin Jima’i Kiyi Wannan Hadin Domin Karawa Kanki Matsi.

Advertisement

In Ki San Bakya Iya Gamsar Da Mai Gida Yayin Jima’i Kiyi Wannan Hadin Domin Karawa Kanki Matsi.

BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI.

Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki har sai ya gaji.

A wannan Matsalar tana afkawa Ne Yayin da akace mace Bata da Matsi to ga yadda Zaki Gyaran Matsala Matsi da Ikon Allah.

Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki saiki samu man zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki.

wannan shine asalin matsi mai saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki zama mai dadin jima i..

Wasu kuma mazan basa san mace Mai manyan Nono to ga hadin da zakiyi domin rage girman nononki.

RAGE GIRMAN NONO*

Ganyen lemun zaqi Buhuru sudaniya.Ki hadaki dakasu ki dinga shafawa a nonon ze ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi girma ba.

wannan matsalolin da muka zayyano suna da alaka da yadda mijinki bazai samu gamsuwa ba mudin baki gyara ba da fatan Allah ya Bada Sa’a.

Zaku Iya Tuntubar A Wannan Lambar Wayar Domin Karin Bayani Akan Magance Matsalolinku.

Whatsapp:+2347013008931

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu So karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button