YANA TSAKA MAI WUYA
Sanarwa daga hukumar zabe na Kasa (INEC) akan zargin da wata Kotu a Kasar Amurka take yiwa Bola Tinubu na safaran miyagun kwayoyi da mallakar kudaden haram
Hukumar zabe tace yanzu haka tana tattaunawa da Kotun Northern Illinois District Court dake Amurka domin ta samu tabbaci akan zargin da take yiwa Tinubu kafin ta dauki matakin da ya dace
Sannan hukumar zabe na Kasa tace tana nazari da karanta hukuncin Kotun Amurka akan Tinubu don ganin abinda ya aikata ko yaci karo da dokokin zaben Nigeria na shekarar 2022
INEC tace duk abinda ta tabbatar zata yiwa jama’ar Nigeria bayani
Kar ku manta jama’a, kwanaki maciya amana sunyi yunkurin koran shugaban hukumar zabe na Kasa kamar yadda suka kori Alkalin Alkalai, amma bukatar bata biya ba, saboda sun hango wannan abin
Lallai nima a fahimtata daga cikin gida aka kunno wa Tinubu wannan wuta na batun safaran miyagun kwayoyi da mallakar kudaden haram na Dalar Amurka, domin a cikin tawagar APC akwai manyan da basa kaunar Tinubu sam
Tabbas daga yanzu zuwa nan da kowani lokaci za’a iya haramtawa Tinubu takara idan an tabbatar da tuhumar da ake masa
Allah Ka daukaka darajar Nigeria, Ka bamu shugabanni na kwarai أمين