.
📻 Labaran Hausa

Wasu matan kwarankwatsa son kudine xai kashe su

Wata yarinya ce saboda mugun son kudin ta, ta kama soyayya da wani mutum a Facebook dan kasar Zimbabwe soyayya ta dau xafi dadi yayi dadi xumar soyayya ta ingixata🤔🤔

Ana haka kawai ta roki mutumin kudi tana so ta sayi Data shiko sai ya turomata da kudin kasarsu na Zimbabwe 60million a western union bank😂😂

Kafin taje karbo kudin ta ɗauki hayar masu gadinta wato (escorts) mutum 2 zata biyasu 25k duk mutum 1🙄🙄

Ta dauki hayar mota 15k da jakar Gucci ta 35k wacce xata xuba kudin ciki🙄🙄

Tana xuwa wajen karban kudin suka sanar da ita cewa millions 60 na kasar Zimbabwe idan aka chanxasu ixuwa kudin Nageria xasu koma naira dubu uku da dari uku da naira ashirin da biyar (3,325)🙆🙆

Yanxu haka ta suma tun shekaranjiya ake watsa mata ruwa amma taki farfadowa saboda dogun buri irin na matan yanxu😂.

Wasu matan kwarankwatsa son kudine xai kashe su🙄🙄

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button