.
📻 Labaran Hausa

SIRRIN ASUBA GA MA’AURATA

SIRRIN ASUBA GA MA'AURATA

SIRRIN ASUBA GA MA’AURATA

Idan magidanci yana yawan samun sabani da rashin fahimta tsakaninsa da matarsa to lallai su koma raya Sunnah ta Ma’aiki (SAW) bayan Sallan Asuba

Malamai masana halayyar ‘dan adam sunyi wani nazari kamar haka, sukace idan dare yayi, ka debo damuwar duniya da gajiya, kwakwalwarka tana caji, ko da ka tara da iyalanki a wannan lokaci ba zaka samu nutsuwa ba

Amma idan kayi bacci, asuba tayi ka tashi kaje Masallaci kayi sallah, kwakwalwarka ta dawo fresh, gajiya da damuwar duniya duka sun tafi, to a wannan lokaci na bayan Sallan Asuba ya dace ka tara da iyali, zaku samu nutsuwa da shakuwa

Saboda a ka’ida kwakwalwa ta fi kama abu bayan gari ya waye, wato ba’a cusa mata damuwar duniya ba, don haka saduwa bayan Sallan Asuba zai sa ka bar gida uwargida na tunaninka, kaima kana tunaninta, saboda shine abinda kwakwalenku suka fara dauka bayan asuba, yana kawar da gaba da kiyayya

Don haka ma’aurata musamman wadanda suke yawan samun sabani da iyalai ku gwada wannan hikima na Malamai

Allah Ya sa a dace

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button