.
📻 Labaran Hausa

ANCI AMANAR ‘YAN SOCIAL MEDIA NA APC

ANCI AMANAR 'YAN SOCIAL MEDIA NA APC

ANCI AMANAR ‘YAN SOCIAL MEDIA NA APC

Yau Kaka mai Karkarwa ya fara kamfen dinsa a jihar Pilato, idan kun lura manyan ‘yan Social Media na Arewacin Nigeria da suke yiwa Kaka Maikarkarwa kamfen sunyi shiru, ba suyi posting akan kamfen din Tinubu da yake gudana yanzu haka a birnin Jos ba

Na leka shafin abokaina manyan ‘yan social media na Arewa da suke tallata Kaka irinsu Rabiu Biyora da Bashir Abdullahi El-bash na ga ba suyi posting akan kamfen din Tinubu ba

A binciken da na gudanar akan abinda ya faru sukayi shiru shine; sun fuskanci an fara cin amanarsu ne tun daga yanzu tare da nuna musu wariya, dama shine abinda muke ta ankarar da mutanen mu domin su fahimta

Yayin da ‘yan Social media da suka fito daga yankin kudancin Nigeria aka dauka musu hayan jirgin sama tare da basu kudaden kwanan hotel a Jos, su kuma ‘yan social media na Arewa an yi watsi da su, saboda an daukesu ‘yan iskan gari marassa daraja

Indai Yarbawa ne ai baku ga komai ba tukunna, ba ‘yan social media ba duk wani dan Arewa sai ya wulakanta idan mutanen nan suka hau mulki, don haka nake baku shawara kuyi watsi dasu tun daga yanzu, ku dawo inda aka san kima da mutuncinku, inda za’a muku adalci

Allah Ka mana zabi mafi alheri

C.E.O_Founder_OF_Educatetimes _Auwal_Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button